20/06/2026
Muna masu bama magoya bayan club dinmu na Palladan United FC hakuri bisa rashin kokari da tabuka komai awasanni da muka buga a Competition na Tafidan Layin Zomo.Muna masu basu hakuri kuma mun dauki laifin rashin kokarin sannan munyi alkawarin gyara kurakuran mu da sake daura dammara.
Muna godiya
14/05/2026
All football lovers and enthusiasts
Come Friday
Come one come all
It's gonna be football at its finest
We are Palladan United FC
The pride of Palladan
Up Palladan United
07/05/2026
Come one come all for the best of total football.
UP PALLADAN UNITED FC
UP PALLADAN UNITED FC
UP PALLADAN UNITED FC
12/04/2026
These mistakes happen only in the NORTH
Over 50 feared killed in suspected accidental Military airstrikes at Borno–Yobe border market— Report
.......
The incident occurred at Jilli Market, located between Gubio and Geidam Local Government Areas of Borno and Yobe states, where traders and buyers had gathered for routine business activities.
READ THE FULL REPORT IN THE COMMENTS SECTION:
12/04/2026
Tragic
Wannan mumunan labari da ke fitowa daga arewacin Najeriya, ya auku ne a wani yankin jihar Yobe da ke iyaka da jihar Borno, kuma har ya zuwa wannan lokaci ba a iya tantance adadin rayuka da s**a salwanta ba. Abu ne da ya faru lokacin da fararen hula ke cin kasuwa.