Wasanninmu

Wasanninmu

Share

Labarun wasanni a harshen Hausa. Ku biyo mu a wannan shafin sa'annan ku gayyace abokan ku. Mun gode

13/08/2023

Yanzu-yanzu: Kylian Mbappé ya dawo daukar horo a cikun tawagar Luis Enrique a safiyar yau. Inji - [RMC Sport]

12/08/2023

Ronaldo yaci kofin sa na farko da Al Nassr a wasan karshe da sukayi da Al Ahli. Wasan ta kare a 2-1 kuma Ronaldo ne yaci duka kwallayen.🔥🇵🇹🏆

10/08/2023

🚨🚨💣 Real Madrid ta tuntubi wakilan David de Gea. Dan wasan zai yarda da tafiyar [Sky Sports].

10/08/2023

Raunin da Courtois ya samu zai iya daukarsa har izuwa watan Afrilun 2024 bai dawo buga wasa ba.

09/08/2023

Ronaldo yaci kwallo daya da ta baiwa Al Nassr nasara a wasan kusa da na karshe na kofin Arab Club Champions Cup. Al Nassr zata buga wasan karshe karo na farko a wannan kofin 🔥✅🇵🇹

07/08/2023

Lauren James ta karbi katin kora 🔴 bayan da tayi wannan sherin...

06/08/2023

Kofin farko na wannan kakar..🔥🔴⚪

02/08/2023

Xavi: "Na dan ji takaici da Dembélé. Mun kula da shi sosai a nan, amma ya yanke shawarar barin kulab din. Ba za mu iya yin gogayya da tayin PSG ba."

"Tabbas na yi kokarin shawo kansa ya ci gaba da zama, amma ya gaya min cewa ya yi magana da Luis Enrique da Al-Khelaifi, babu yadda za a yi na shawo kansa, hakan ya kasance na karshe kuma yanke shawara ce ta kansa.

30/07/2023

Dembélé ya shaida wa wasu abokan wasansa cewa zai tafi PSG. [Cadena COPE]

29/07/2023

🇮🇹 Ancelotti: bugun karfe (post) biyar a kwallo daya abune da bai cika faruwa ba. Ban taba ganin haka ba.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Sokoto?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Sokoto