16/06/2025
Arsenal tayi wa Nico William tayin £9m A Shekara kuma ta shirya biyan kudin sakin sa saidai kuma dan wasan hankalinsa yafi karkata zuwa Barcelona inda ita kuma tafi son daukar Luiz Diaz na Liverpool
Jaridar Wasanni •
16/06/2025
Labariπ• Arsenal zata iya daukar Dan wasan da ta dade tana nema Dusan Vlahovic Dan kasar Serbia 🇷🇸 🇷🇸 Mai shekara 25 Akan Kudi £38m Kacal k**ar yanda Jaridar Wasanni ta bayyana
Jaridar Wasanni •√
16/06/2025
Nifa Sai nake ganin k**ar Ethan Nwaneri zai iya buga Abinda Brahim Diaz zai buga kawai dama yakeso
Jaridar Wasanni •
16/06/2025
Malam Yakubu Kenan
Thomas Pertey Yazama Dan wasa Mafi Kyau Na kasar Ghana🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 A wannan Shekara
Jaridar Wasanni •
16/06/2025
Viktor Gyokeres Ya samu tayi daga wata kungiya daban saidai yanzu yafison yakoma Arsenal inda itama man united tana jiran transfer ta lalace saboda basu hakura ba k**ar yadda
Jaridar Wasanni • ta bayyana
16/06/2025
Jerin sunayen yan wasa da Mikel Arteta ya saye tun bayan k**a aikin sa a matsayin kociyan Arsenal.
Willian
Runar Alex Runarson
Austin Trusty
Nuno Tavares
Marquinhos
Sambi Albert Lokonga
Bablo Mari
Fabio Vieira
Raheem Sterling
Matt Turner
Matt Ryan
Neto
Cedric Soares
Jakub Kiwior
Ceballos
Thomas Partey
Oleksandr Zinchenko
Mikel Merino
Takehiru Tomiyasu
Riccardo Calafiori
Gabriel Jesus
Jurrien Timber
Kai Havertz
Jorginho
Declan Rice
𝗪𝗶𝗹𝗹𝗶𝗮𝗻: Yazo a matsayin kyauta daga Chelsea a watan Augusta ( August) 2020, ɗan wasan yayi nasarar jefa ƙwallo daya da kuma taimaka bakwai (Seven assists), acikin wassani 37, daga ƙarshe Willian ya bar ƙungiyar Arsenal a watan Augusta (August) 2021, bayan amincewa da soke kwantaragin sa.
𝗥𝘂𝗻𝗮𝗿 𝗔𝗹𝗲𝘅 𝗥𝘂𝗻𝗮𝗿𝘀𝘀𝗼𝗻: Ya saka hannu ne a Arsenal daga Dijon a watan September 2020 a matsayin mai tsaron raga na biyu, sai dai bai samu dama sosai ba, inda aka turashi aro zuwa wasu ƙungiyoyi k**ar, OH Leuven, Alanyaspor, da kuma Cardiff City kafin daga ƙarshe yabar Arsenal.
𝗔𝘂𝘀𝘁𝗼𝗻 𝗧𝗿𝘂𝘀𝘁𝘆:
An kawo shi Arsenal a watan January 2022, shima an turashi aro (loan) zuwa ƙungiyar Birmingham City, inda ya taka leda a ƙungiyar a kakasar wasanni ta 2022–23, daga ƙarshe an siyar dashi zuwa Ƙungiyar Sheffield United a watan Augusta na 2023 akan kuɗi £5m.
𝗡𝘂𝗻𝗼 𝗧𝗮𝘃𝗮𝗿𝗲𝘀:
Yazo Arsenal daga Benfica a watan July 2021, Tavares ya nuna bajintar sa sosai gurin yawan hawa gaba acikin wasa, amma yana yawan samun matsala a baya, an tura shi aro (loan) zuwa Kungiyar Marseille a watan July 2022 da kuma ƙungiyar Lazio a watan July 2024, ta hanyar yarje-jeniyar sayen idan buƙatar hakan ta k**a, yanxu haka dai Lazio sun sayeshi din-din-din.
𝗠𝗮𝗿𝗾𝘂𝗶𝗻𝗵𝗼𝘀:
Ɗan wasan ɗan ƙasar Brazil, an siyo shi ne daga ƙungiyar São Paulo a watan June 2022, an turashi a amatsayin aro zuwa ƙungiyoyi irin su Norwich City da kuma Fluminense, daga ƙarshe ya koma ƙungiyar Cruzeiro a watan January 2025.
16/06/2025
Arsenal tanada cikakken kwarin Gwuiwa Lawis Skelly zai Kara kwantaragi A kungiyar muma muna fat an haka
Jaridar Wasanni •