Hausa Football Daily Report

Hausa Football Daily Report

Share

Barka da zuwa wanna shafin namu na Hausa Football Daily Report shafin da zai Dunga kawo maku Labaran wasanni kwallon Kafa na duka Kungiyoyi a harshen Hausa.

21/05/2025

This guy his scammer his scamming people he scammed his scamming people

07/05/2025

🚨🔵| A Hukumance" Kungiyar Kwallon Kafa Ta PSG Ta Tsige Kungiyar Arsenal Daga Gasar Zakarun Turai Bayan Da Ta Yiwa Arsenal Gida Da Waje, Yanzu Za'a Fafata Wasan Karshe Tsakanin Inter Milan Da PSG A Karshen Wannan Watan,

HAUSA FOOTBALL DAILY REPORT

07/05/2025

WASAN KARSHE NA GASAR ZAKARUN TURAI 🏆
PSG VS INTER MILAN

07/05/2025

PSG sun haura zuwa wasan karshe na Gasar zakarun Turai bayan doke arsenal da sukayi gida da waje.

07/05/2025

HT: 🇫🇷Paris Saint-Germain 1-0 Arsenal🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 (Agg 2-0).

27' Fabián Ruiz Peña ⚽️

07/05/2025

Dubi inda Declan Rice yake lokacin da za'a fara wannan harin, kalli kuma yadda ya hanzarta ya je yayi ceto.

07/05/2025

27' GOOOAL Fabian Ruiz ya ci

🇫🇷 Paris Saint-Germain 1-0 Arsenal 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 (Agg 2-0)

06/05/2025

11 Farkon inter Milan Domun karawa da FC Barcelona 🇪🇦

06/05/2025

11 Farkon FC Barcelona Domun karawa da inter Milan 🇮🇹.

06/05/2025

Lautaro Martinez zai kasance a sahun farko ya yin fafatawarsu da Barcelona.

Photos from Hausa Football Daily Report's post 06/05/2025

🏟️ Filin Wasa Na San Siro Mallakin Kungiyar Inter Milan Ya Kammala Shiryawa Tsaf Domin Ƙarɓar Bakuncin Wasan Kusa Dana Karshe Na Gasar Zakarun Turai A Daren Yau Tsakanin Kungiyar Barcelona Da Inter Milan,

HAUSA FOOTBALL DAILY REPORT

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Lagos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Lagos
100001