05/11/2023
A Hukumance: Kyaftin Ter Stegen🧤 ya Lashe kyautar Man of the match🎖 a wasa Tsakanin Real Sociedad da FC Barcelona, bayan Yayi Saving guda (6) 😯
A Cikin Maki 100% maki nawa zaka bashi.
Ku kasance damu a Kwallon kafa tv, domin samun labaran kwallon kafa domin farincikin ku
05/11/2023
A Hukumance: Kyaftin Ter Stegen🧤 ya Lashe kyautar Man of the match🎖 a wasa Tsakanin Real Sociedad da FC Barcelona, bayan Yayi Saving guda (6) 😯
A Cikin Maki 100% maki nawa zaka bashi.
05/11/2023
🚩FT: 🇪🇦Real Sociedad 0-1 FC Barcelona🇪🇦
Ronald Araújo ⚽️
Dan Wasa Ronald Araújo ya Taimaki Kungiyar Barcelona ta samu Maki (3)
05/11/2023