I got over 250 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
Da dumi dumi football news
ambude wanne dandali ne Dan kawo sahihan LABARAN kwallon kafa cikin harshen hausa
04/10/2025
Kaga dattijai
Jürgen Klopp yace
Ban rasa komai a rayuwata ba, domin ban taɓa tunaninsa ba. Na shekara 25, na je bikin aure sau biyu kacal, ɗaya nawa ne, ɗaya kuma ya faru watanni biyu da s**a wuce.
A cikin shekara 25, na je sinima sau huɗu kacal, kuma dukkaninsu cikin makonni takwas da s**a wuce ne.
A matsayina na koci, na je ƙasashe da dama amma ban ga komai a cikinsu ba. Abinda na gani kawai: otal, filin wasa, da filin atisaye.
Da dumi dumi football News
03/10/2025
Michael Ballack: “Cristiano Ronaldo shi ne mutumin da kowa ke ƙin sa a filin wasa saboda ƙwarewarsa kuma koyaushe yana haifar mana da matsaloli.follow x shere Muje wasanni
Yana da sauri kuma yana da wahala a dakatar da shi, lokacin daka dakeshi don dakatar da shi, za ka sami katin gargadi. Babban matsala ce gare mu mu magance amma a gefe guda bayan kwallon kafa,
shi mutumne mai kirki wanda ke kula da jikinsa sosai. Na taɓa haɗuwa da shi a London kuma abu na farko daya tambaye ni shine yadda iyalina suke, sannan ya taɓa tsokar hannuna ya ce 'mai kyau sosai' ina kake yin motsa jiki?Za mu iya yin atisaye tare?
Yana da sha'awar horo da dakin motsa jiki sosai. Ina tsammanin shi ya sa har yanzu yana taka leda a matakin koli."
03/10/2025
Lamine Yamal ya samu rauni A kugunsa na baya.
Karfa kuce......
Da dumi dumi football News
I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
02/10/2025
🚨🚨 TA TABBATA: Frenkie De Jong ya amince da Sanya kan sabuwawar yarjejeniya da kungiyar sa ta BARCELONA! 💙❤️
Yarjejeniyar zata bashi damar kasancewa a ƙungiyar har zuwa shekarar har zuwa 2029. 🏁
01/10/2025
Kylian Mbappé ya jefa kwallo a Dukkan wasu Wasanni daya buga a watan Satumba tsakanin Real Madrid da Kasar faransa.
⚽ vs. Ukraine
⚽vs. Iceland
⚽vs. Real Sociedad
⚽⚽ vs. Marseille
⚽ vs. Espanyol
⚽⚽ vs. Levante
⚽️ vs. Atletico Madrid
⚽️⚽⚽ vs. Kairat
Da dumi dumi football news
01/10/2025
Tambaya
Wane Dan Wasa ne yafi kokari a wannan satin a Gasar Champions League.
Sannan wane Dan Wasa ne yafi kowa Rashin kokari a wannan satin a champion League.
Da dumi dumi football news ✍️
29/09/2025
Da ɗumi-ɗumi: Labari mai daɗi ga ƴan Najeriya da magoya bayan Super Eagles!!!
FIFA ta cirewa tawagar ƙasar South Africa ta Bafana Bafana maki uku saboda aikata laifin saka ɗan wasa Teboho Mokoena a wasan su da Lesotho ya yin da yake kan hukuncin dakatarwa saboda yawan katin gargaɗi.
Bugu da ƙari FIFA ta ci tarar South Africa $12,500, inda a halin yanzu su dawo na biyu a teburin rukuni na C na neman gurbin cancantar buga gasar cin kofin duniya.
South Africa na da kwanaki 10 na ɗaukaka ƙara, idan ba haka ba hukunci ya zauna.
• da dumi dumi football news
28/09/2025
Da ɗumi-ɗumi: A cewar sabon rahoto daga ƙasar England, Manchester United na gab da sallamar Ruben Amorim.
• da dumi dumi football news
27/09/2025
Lokaci na ƙarshe da Atletico Madrid ta doke Real Madrid a gida, Real Madrid ce ta lashe gasar zakarun nahiyar Turai a shekarar... 🏆👀
• da dumi dumi football news
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano