Ko kun lura ƴan atiku sun daina tallata atiku saidai su kushe obi/kwankwaso? Alhamdulillah wannan ma nasara ce Nigeria will be OK.
Jamilu shinkafi t/kado
Allah ka iya mana da iyawarsa ameeen
Allah yaji kan Sir Ahmadu Bello Sardauna ya gafarta mashi! Mu yanzu Kwankwaso ne Sardaunan mu , Tabawa balewar mu da kuma Mal Aminu Kanon mu. Duk wanda ya soke shi kai tsaye Arewa yake soka kuma baza mu bari ba # Muhd Samir RH
Allah yaji kan Sir Ahmadu Bello Sardauna ya gafarta mashi! Mu yanzu Kwankwaso ne Sardaunan mu , Tabawa balewar mu da kuma Mal Aminu Kanon mu. Duk wanda ya soke shi kai tsaye Arewa yake soka kuma baza mu bari ba Samir RH #
14/05/2026
Sati biyu da s**a wuce ma gaba daya basa damu da NDC ba Amma yanzu ta zamar musu ciwon idon
Yanzu kana shiga online sai kaga kowa magana yake yi akan NDC.
Fadar shugaban kasa Basu da wata magana sai ta NDC
Manyan APC Basu da wata magana sai ta NDC
Yaran APC Basu da wata magana sai ta NDC
Manyan ADC basu wata magana saita NDC.
Yaran ADC basu da wata magana sai ta NDC.
Masu ƙaryar kishin Arewa basu da wata magana sai ta NDC.
Masu ja-ka-yabar cikinsu basu magana sai ta NDC.
Ko suna barci — NDC.
Ko suna tafiya — NDC.
Tabbas NDC tana kan hanyar nasara 💪💪
24/02/2026
AREWA AREWA
Alhamdulillah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano