Fagen Wasannin kwallo

Fagen Wasannin kwallo

Share

Fagen Wasannin Kwallo — Muna kawo muku sabbin labarai, bidiyo, da highlights na wasannin ƙwallon ƙafa daga gida da waje.

Ku kasance tare da mu don jin daɗin duniyar kwallo ⚽🔥

16/08/2025

🇪🇸 Kokarin Lamine Yamal a wasa vs Mallorca:

⚽️ Goal + Taimakon zuwa kwallo
🎯 9 harbi
💨 6 dribbles sun cika
⚔️ 9 duels sun lashe
⭐️ MOTM tare da ƙimar 9.2

🔟 Tayii masa nauyi?

Fagen Wasannin kwallo

03/08/2025

◾ Har yanzu bai yanke shawarar ƙungiyar da yake son komawa ba.

Idan kaine Benjamin seskø Wacce Qungiya zaka zaba tsakanin MAN UNITED ko NEWCASTLE ?

Fagen Wasannin kwallo

03/08/2025

◾ Trent Alexander-Arnold ne zai fara wasa maimakon Dani Carvajal a farkon kakar wasa mai zuwa.

Fagen Wasannin kwallo

02/08/2025

Shin babu kuskure kan siyar da Marc Casado akan yuro miliyan 30?

Fagen Wasannin kwallo

02/08/2025

Bayan da mahukuntan Barcelona s**a sake zuwa wa da Hansi Flick buƙatar siyar da Fermin Lopez, tuni Kocin ya yi watsi da buƙatar kuma ya sake jaddada musu ɗan wasan bana siyarwa ba ne domin yana da muhimmanci a tawagar sa.

Fagen Wasannin kwallo

02/08/2025

Manchester United ta tura tayin €70m ga Barcelona domin ɗaukar ɗan wasa Fermin Lopez.

Fagen Wasannin kwallo

03/04/2025

Atletico Madrid vs Barcelona 0-1 (AGG 4-5) Highlights – Copa Del Rey – April 2nd, 2025.

02/04/2025

Real Madrid vs Real Sociedad 4-4 (AET) [AGG 5-4] Highlights – Copa Del Rey – April 1st, 2025.

.

17/11/2024

Ajax za ta dawo da tambarin ta na ainashi a matsayin tambarin kungiyar daga kakar wasa mai zuwa, bayan shekaru 34 da amfani dashi.

Wannan canjin wani bangare ne na bikin cika shekaru 125 na kungiyar a shekarar 2025.

● Fagen Wasanni

17/11/2024

Ousmane Dembélé:

"Ina so na yi ritaya daga buga kwallon kafa lokacin da na cika shekaru 34.

Burina na gaba ina so na saka hannun jari a Afirka da Faransa domin gina gidaje."

● Fagen Wasanni

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Kano