football News update 24

football News update 24

Share

sports

18/10/2025

An sallami kocin nottingham forest
Kwana 39 bayan yakama aiki idan yai wasa 8 bai ci ko daya ba

07/12/2024

The Merseyside Derby...you just know we're dusting this off 🤝🤪

Photos from football News update 24's post 23/06/2024

🚨✅| Wani Magoyin Bayan Kungiyar Barcelona Daga Kasar Chadi Ya Yiwa Kofar Kofar Gidan Abincinsa Fyanti Da Kalar Tambarin Kungiyar Barcelona A Gidan Da Yake Sai Da Abinci,

Shin Magoya Bayan Real Madrid Zasu Rinka Siyan Abinci A Gidan Wannan Babban Magoyin Bayan Kungiyar Barcelona?

🤔🤔🤔

18/06/2024

A Hukumance | Ethan Mbappé mai shekaru 17 ya sanar da barin PSG! Wasanni
F B N uptade

08/06/2024

Real Madrid ta samu tayi na neman aron ɗan wasanta Arda Güler daga ƙungiyoyi daban-daban amma amsar su itace: Zai tsaya
F B N uptade

07/06/2024

A hukumance: Real Madrid za ta buga gasanni BAKWAI a kakar wasa mai zuwa:

1. Gasar Zakarun Turai

2. Gasar cin kofin duniya na Kulab

3. Kofin Intercontinental

4. UEFA Super Cup

5. La Liga

6. Copa del Rey

7. Spanish Super Cup
F B N uptade

06/06/2024

John Obi Mikel: “Ancelotti ba gwarzon mai horaswa ba ne a duniya. Mafi kyawun Mai horaswa a duniya shine Pep Guardiola, babu tantama.

“Yafi wahala ka lashe gasar Premier League sama da ka lashe gasar zakarun nahiyar Turai, shiyasa na ce Guardiola shine yafi ƙwarewa. A halin yanzu babu ƙungiya kamar Manchester City a duniya, kuma hakan ya faru ne saboda Pep Guardiola.

“Kyautar mafi kyawun mai horaswa na duniya kai tsaye a ba Guardiola ko Arteta, saboda abun da sukayi a Manchester City da Arsenal a wannan shekarar.” (Obi One Podcast).

• F B N uptade

02/06/2024

Magana ta kare.

Kowa ne lokaci daga litinin dinnan 03/06) 2024 Real Madrid zata sanar da daukar Mbappe.

Tun watan feburairu dan wasan ya yanke hukuncin komawa Madrid.

Shin hakan zaisa suci gaba da lashe champions league?

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano