DAILY SPORT HAUSA

DAILY SPORT HAUSA

Share

Wannan shafi ne mai Zaman kansa, an Samar dashi ne Domin Samar da ingantattun labaran wasanni na gida Dana kasashen waje.

06/06/2026

Bautar wannan video din ta tayar mun da Hankali wallahi mutukar bamu gyara ba wannan Kadan ma muka gani Allah ya isa bamu yafe ba

06/06/2026

I accepted 1 fan badge from Cpt. P'cross Recto.

26/05/2026

Masha Allah

Pantami ya koma jam'iyyar PDP don yin takarar Gwamna a Gombe

Karin bayani :
https://shorturl.at/le3qp

Me za kuce?

26/05/2026

Masha Allah

Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya yi nasarar ne lokacin zaɓen fitar da ƴantakara da aka yi yau a jihar Gombe.

Shugaban kwamitin zaɓe na PDP, Hon Gregory Yenlong ne ya ayyana fitaccen malamin addinin a matsayin ɗantakara ɗaya tilo.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4v8X6uP

26/05/2026

alhamdulillah alhamdulillah Allah mun gode maka

in sha Allah malan sai yaci Gabnan Gombe

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Zoo Road Kano State Opp. Amana Plaza
Kano
700101