Koda kuɗi
Ko
Free 🤑
Aminu sani
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aminu sani, Kano.
-Jimilla:🤴🎖🏆🏅
-Real Madrid ta lashe fiye da kofuna100
- La Liga= 36🏆🎖
- Champions =15🏆
- Copa del Rey=20🏆
- Club World Cup=5🏆
- Da sauran ƙananan kofuna da na tarihi.
- ⚪🟡⚫
26/07/2026
🚨 GA SHI NAN! Real Madrid ta cimma yarjejeniya domin ɗauko Yan Diomande daga RB Leipzig. 💣⚪
An cimma yarjejeniya tsakanin Real Madrid da RB Leipzig kan kuɗin da ya haura €100M, yayin da ake sa ran a kammala dukkan matakan hukuma a mako mai zuwa. 🤝🏿
Diomande ya yanke shawarar komawa Real Madrid, yayin da Paris Saint-Germain ta janye daga duk wata tattaunawa kan ɗan wasan a daren yau.
DIOMANDE ZAI ZO REAL MADRID! 🔥🇨🇮
Kowa yace damu kule zamuce dashi.......ahto
Zamu zuba ido muga abinda yake shirin faruwa nan gaba
19/07/2026
Sa shiru 🫨hana kara babban dodo
Cristiano Ronaldo, sunan da ya zama alamar nasara, aiki tukuru, da jajircewa!
Abi liman ko asake masallaci🐐
15/07/2026
😡Facebook sunce wai inasiyan Engagement comments like dadai sauransu
Dan haka wai nakarya dokar su kuma sun bani matsala mekarfi sosai wlh yanzu bamma san ta ina zan faraba meye yakamata yanzu muyi ne
Facebook sunce wai inasiyan Engagement
Dan haka nakarya doka kuma sun bani matsala mekarfi sosai wlh
Mutane na
page
Dinmu yasamu matsala
Wlh kuma inaga..😰
14/07/2026
Kaibafa sai anyima bayani ba kasan akwai magana akasa
Idan kasan ka manta dadin sa kada kayi magana
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Address
Kano
700102