24/07/2026
Cikin wadannan wacce matsala kika taba gamuwa da ita???
Kin warke ko har yanzu kina neman magani?
Kuyi duk irin tambayar da kuke da ita ina available zan Answer muku
Doctor zulaihart room 👈
Amma ina Answer tambaya ne ga iya wadanda suke following din page dina
23/07/2026
YA ALLAH DUK MASU NEMAN HAIHUWA ALLAH KABASU 🙏💔🥹
22/07/2026
Allah Ya azurta tsohuwar jarumar Kannywood Maryam Wazeery (Laila Labarina) da karuwar 'ya mace, bayan mutuwar 'danta na fari a hatsarin da ya rutsa da ita da mijinta.
22/07/2026
KI RUBUTA SUNAN ALLAH GUDA 1 Allah yarabamu da mummunan ciwo lokacin haihuwa 🙏😭😭😭
Follow Doctor zulaihart room 👈
22/07/2026
Kun taba yin wannan hadin?
Kuna bukatar afada muku yadda ake?
Follow Doctor zulaihart room 👈
22/07/2026
Ɗan Shekara 60 Ya Mutu A Hotel Bayan Ya Shiga Da Matashiya Ƴar Shekaru 20
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa ta ce ta fara gudanar da bincike kan mutuwar wani mutum mai shekara 60 da ya rasu a wani otal da ke birnin Dutse a ranar Talata, 21 ga Yuli, 2026.
Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar, SP Lawan Shiisu Adam, ya bayyana a cikin wata sanarwa cewa marigayin ya shiga otal ɗin tare da wata mata mai shekara 20. A cewarsa, mutumin ya fara fama da matsalar numfashi bayan ya nemi abinci.
Sanarwar ta ce an garzaya da shi Babban Asibitin Dutse, inda likitoci s**a tabbatar da rasuwarsa. Rundunar ta kuma bayyana cewa an samu wasu nau'ikan abinci, abubuwan sha, kayayyakin marigayin da kuma wani sinadari da ake zargin na ƙarfin maza ne a cikin ɗakin otal ɗin.
'Yan sanda sun ce an miƙa gawar mamacin ga iyalansa domin gudanar da jana'iza, yayin da matar da ta kasance tare da shi ke ci gaba da bai wa jami'an bincike haɗin kai.
Rundunar ta buƙaci al'umma da su guji yaɗa jita-jita ko bayanan da ba a tabbatar da su ba, tana mai jaddada cewa bincike kan lamarin na ci gaba.
🥹🥹🥹🥹
21/07/2026
Kunsan me yake kawo wannan cutar?
Sannan kunsan maganinta?
kada ku damu in sha Allah daga yau kin warke domin nasamo muku wannan solution din
Follow Doctor zulaihart room 👈
21/07/2026
Kinsan dacewa matsalar infection zata iya cutar da dan dake cikinki?
zanyi muku bayani dalla dalla,
ku kasance da Doctor zulaihart room 👈
21/07/2026
Kina fama da matsalar infection me karkayi sosai?
Yana miki kuraje?
Gabanki na wari?
Tom ku zauna cikin shiri nasamo muku mafita!!!