Al Mansoor Dku
BARKA DA ZUWA PAGE DIN MANSOOR ILIYASU WANDA AKAFI SANIDA (AL MANSOOR DKU 😊
MUNA FATAN KUJI DADIN KASANCEWA DAMU A KO WANNE LOKACI 👌🤩
Barkanmu da safiya mutanen kirki 🥰 #
Good morning everyone 🤝
18/06/2026
Good Afternoon everyone 🤝
Ni bakone a group din Nan 😊
My name is Mansur iliyasu 👌
Facebook name Al Mansoor Dku
Gari gombe state
wurin zama Dukku LGA
Aure Babu kuma babu Niya 😒
Budurwa Babu me itama haushinsa nakeji😏
Inada burin zuwa kano da kaduna yawon bude ido🕺
A bani waje in zauna inqarasa zancena🥱
Me shayi bring tea ☕ da burodi🍞
12/06/2026
Gujewa mata a lokacin da kake ƙoƙarin gina rayuwarka shine babban gata da zaka yi wa kanka. Babban asara ne ka kashe lokacinka, tunaninka, da ragowar kuɗinka akan macen da kasan cewa ba aurenta zaka yi ba. Neman mata yana sace maka ainihin lokacin da ya kamata ka zuba ƙarfinka wajen kera sana'a ko karatu. Idan baka da komai, kowace mace zata iya juya maka baya, amma idan ka tsaya ka gina kanka, su zasu riƙa neman ka. ka maida hankali kan fafutukarka yanzu ba wajen mata ba...
Al Mansoor Dku ✍️
Good morning everyone 🤝💗
22/05/2026
Falalar Sallar Juma’a da Salatin Annabi ﷺ 🤍🕌
“Juma’a rana ce mafi alkhairi a wajen Allah. A cikinta akwai sa’ar da addu’ar bawa ba ta ƙin karɓuwa. Ku yawaita salati ga Annabi ﷺ domin salatinmu na isa gare shi.” 🤲✨
اللهم صل وسلم على نبينا محمد ﷺ 💚
Saurara kaji Dan uwa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Website
Address
Africa
Kano