Na bude wannan shafi ne badan komai ba saidai dan samar da labarin wasanni da dumi dumin sa
Barka da zuwa shafinmu na ƙwallon ƙafa! Anan, zaku sami duk sabbin labaran ƙwallon ƙafa.
Dandalin gudanar da harkokin kwallon kafa na karamar hukumar Dawakin Kudu, karkashi jagorancin Shu'aibu Maisikari Tsakuwa.
Zamu dinga kawo muku sahihan labarai cikin harshen Hausa