Biyayya ga miji ibada ne ba ra'ayi ba…Idan ba za ki iya ba ki zauna a unguwar ku ki zama woman leader🤧
MAZA A YAU
Mata iyayen mune. Bamun buɗe gidan nan dancin mutunci mata bane a a saidai basu shawarwari da kare kansu daga faɗawa halaka.
Da nunawa maza mahimmancin su a gurin mace
05/08/2026
Ya Kafe Babur Yabita Ya Karbi Number Kanya Dawo Ansace Babur Din Yanzu Yana Nan Sai Burgima Yake
Maza masu sha'awar auren kananan Yara kunsan meye matsalar ku? Cutar kwakwalwa gareku,...kuje ku binciki meye ake kira pe******ia a mental health sai ku nemi magani.
Am serious ku nemi magani,ba wai ku fara kawo hujja daga birnin China ba.
Last week na haɗu da wata Ƴar boko a napep, a yan Kaba, na tare su na Shiga nayi sallama ta amsa na zauna. Tunda na hau mashin ɗin nan tafara yimin turanci muka gaisa komai tace min da turanci nikuma da hausa nake bata Amsa, sai take tambayata ina zanje? Nace mata gida mana Sai tace a ina nake? Nacemata rijiyar lemo, tace ina ne kuma rijiyar lemo? Na juyo na kalleta nace ke a ina kiki? Sai tace ita ba a Ƙasar nan take ba tana england ne, tazo wajen iyayenta ne, nace to yanzu Ina Zaki tace miltara.
Sai nace kikace bakisan rijiyar lemo ba Kuma zakije miltara, sai tace wajen kawarta da s**a haɗu a Instagram zataje, sai tace itafa bata iya hausa ba, sai nace nima kuma ban iya turanci ba, ta tambayeni ya akai nake gane Maganar ta kuma nace ban iya turaniba, sai nace na'urar Ai ce aka dasamin cikin kwakwalwata, tace ita bata taɓa jin anyi hakaba sai a baki na, sai nace mata keda bakyajin hausa ya akai k**e gane abinda na faɗa, sai tacemin wai ita zataji amma bazata iyaeba, kaji wani rainin hankali fa, nace to ai indai hakane kuwa kin iya Hausa.
Tace bata iyaba, sai nacewa mai napep ɗin kaji fa mai gida bata iya hausa ba amma tanajin hausa 😂 sai yace nima haka tayimin, danma na iya broken nace chaf.
Sai tace wai inbata number na Zamuyi abota, sai nace mata ai babu abota tsakanin mace da namiji ni ba muharraminki bane, tace to Indai bata ko gaisawa ne sai mudingayi, nace Kawowa wayar tabani nasamata number ta, tace zata kirani ko tayimin magana a WhatsApp, tace ta hakura da online kwana biyu saboda tana Karatun exam ne, Idan ta samu nutsuwa zatayimim magana sai mu dinga chart Sosai nace Babu damuwa.
Nazo sauka zan biya kuɗi mai napep yace ita tace a dakko ka, drop na ɗauketa
Har Yanzu shiru kakeji babu kira babu magana a WhatsApp, nayi danasanin cewa nayi tabani number ta nayi save, kuma wallahi son Kowa kin Wanda Yarasa 🥺❤️
Dan Allah Ƴar england Idan kina Facebook kiyimin magana ta inbox, gashi ko Sunan ta ban tambaya ba, ballantana nayi searching a Facebook ko Ins
03/08/2026
Tsaya Dan Allah mugaida Manzon Allah 🙏😭😭
03/08/2026
Ashe Ba Najeriya Ne Kadai Ake Bariki Ba : 😅 KO KUN SAN...?
Daga Wakiliya
A shekarar 2016, 'yan sandan jihar Ohio a Amurka sun baza hoton wani mutum mai suna Donald "Chip" Pugh suna nemansa ruwa a jallo bayan ya kasa halartar zaman kotu.
Amma maimakon ya ɓuya, sai ya yi abin da ya ba mutane mamaki. Ya aika wa 'yan sandan wani sabon selfie dinsa, yana cewa:
"Ga hoto na mai kyau ku canza. Wanda kuka saka ba ya min kyau kwata-kwata." 😂
Abin mamaki kuwa, 'yan sandan s**a karɓi barkwancin. Har ma s**a sake wallafa sabon hoton nasa, suna masa godiya da "haɗin kai", tare da tunasar da shi cewa har yanzu suna jiran ya miƙa kansa ga hukuma.
Lamarin ya bazu sosai a kafafen sada zumunta, inda dubban mutane s**a yi ta rabawa da yin tsokaci.
Sai dai sabon hoton bai taimake shi ba. Bayan 'yan kwanaki, jami'an tsaro sun k**a Donald Pugh a jihar Florida.
Me za a kira wannan? 🤔😂
LIKE | SHARE & FOLLOW => Wakiliya
Yak**ata mu san me zamu rubuta a shafikan mu na Social Media.
Mutane 2 sun rasa wata babbar dama saboda rubutu da s**ayi a shafikansu akafafen sada zumunta (Social Media).
Na Farko: Wani matashi mai Ilimi har ya gama Degree yana ta kokarin yadda za'ai ya samu aiki, wani lokaci kawai sai wani babban mutum yake so ya bashi aiki bayan ya cika dukkan wani sharuda amma wannan Matashin bai samu damar samun wannan aikin ba.
Abunda yasa shi Matashin bai samu aiki ba shine: Ya taba rubutuwa a shafinsa na Facebook cewa: ko me za a bashi indai da sassafe ne ya yafe baya so, saboda ka'idar sa baya ta shi daga bacci sai bayan karfe 10 na safe, dan haka duk abunda aka saka shi indai kafun karfe 10 na safe nan gaskiya shi bazai iya ba, wannan dalilan yasa wanda zai bashi aikin ya fasa sak**akon wannan maganar da yafada saboda shi aikin da aka samar masa karfe 8:00 na safe ake farawa kuma ana so kaje kafun lokacin.
Na biyu: Wata mace ce wani bawan Allah ya dade yana sonta suna soyayya kuma yana ta shirye shiryen ya aure ta, amma yana da mata, wata rana kawai wani Mutum ya kara aure sai ya saka hotan Matansa su biyu a wanda akai musu a wajen murnar bikin su (Dinner) Amaryar da Uwar Gidan suna dariya kuma sun rugemeshi abun sha'awa.
Ita wannan yarinyar da zai aura kawai sai ta dauko wannan hoton tayi post a shafinta na Facebook cewa ita wallahi baza ta iya haka da kishirya ta ba a ranar Aurenta, Allah ya kiyaye, ta fadi maganganu na kishi harda cewa fa Amaryar ma bata san kanta ba, ranar bikinta amma Angon ya rungume Uwar Gida ana fara'a da shewa. Dalilin wannan abun da ta rubuta shima wanda yake son ya aure ta da ya ga wannan post din nata yace ya fasa aurenta, domin shima yana da mata kuma Auren da yake so ya kara so yake ya samu wacce zata zauna da matarsa cikin mutunci da kwanciyar hankali.
Shi yasa duk abunda zamu rubuta akan shafukan mu yak**ata musan me zamu rubuta mu kuma kiyaye, domin wani abun idan muka rubuta taimakon mu zaiyi wani abun kuma cutar da mu zaiyi.
Do
Cire Jima'i daga zamantakewa...
za ka ga cewa kashi 90% na mata ba su da wani abu guda da za su iya samarwa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Ɗorayi
Kano