Muryar Wasanni

Muryar Wasanni

Share

Muryar Wasanni Jaridace ta wasanni dake zagaye fadin duniya don kawomuku labarai a duniyar kwallon kafa cikin harshen hausa, Tik-Tok, Facebook da ma you tube.

30/08/2026

🗞LABARI💥Barcelona ta kammala daukar Gabriel Jesus, zai sanya hannu kan kwantiragin shekaru biyu a Barcelona. Yarjejeniyar ta kuma haɗa da zaɓin tsawaita shekara guda, har zuwa 2029. Follow Muryar Wasanni

Yadda zaku kalli wasannin Premier league, LaLiga da Champions League a yaren hausa.
Link yana comment section

30/08/2026

🗞LABARI💥Julian Álvarez ya koma atisaye tare da Atletico Madrid. Follow Muryar Wasanni

Yadda zaku kalli kwallo cikin yaren hausa kai tsaye (live) link yana comment section.

30/08/2026

🗞LABARI💥Saura kwanaki biyu da wasu sa'o'i a rufe kasuwar musayar yan wasa a gasar Premier League. Follow Muryar Wasanni

Yayin da a gasar LaLiga, Seria A, Bundesliga, League 1 da sauran wasu manyan gasanni ya rage kwanaki uku.

Wanne dan wasa kake fatan kungiyar ka/ki ta kawo kafin wadannan kwanakin ?

Yadda zaku kalli wasanni premier league, LaLiga, champions league cikin harshen hausa kai tsaye (live),
link yana comment section.

30/08/2026

🗞LABARI💥Real Madrid sau daya ta taba yin rashin nasara a dukkan haduwar su da malaga, Muryar Wasanni zata haska muku shi kai tsaye cikin harshen hausa a shafinmu na telegram Kamar yadda kake kallon kwallo da yaren turanci ko Arabic haka zaka kalli wasan. Follow Muryar Wasanni

Kuma kana da damar tofa albarkacin bakinka kan wasan da ake fafatawa.

Link yana comment section.

30/08/2026

🗞LABARI💥Jonathan David ya buɗe ƙofa ga Atlético Madrid yayin da ake ci gaba da tuntuɓar dukkan ɓangarorin da abin ya shafa; Juventus a shirye take ta tattauna. Idan har David ya bar Juventus, sabon dan wasan gaba zai koma kungiyar. Yarjejeniyar yanzu ta dogara ne akan shawarar ƙarshe da Atléti ta yanke.

Real Madrid da malaga shine wasan da Muryar Wasanni zata haska cikin harshen hausa tsaye a shafin ta na telegram.
Link yana comment section.

29/08/2026

🗞LABARI💥Cody Gakpo ya yanke shawarar komawa Manchester City, ƙungiyoyin na tattaunawa don cimma yarjejeniya. Follow Muryar Wasanni

29/08/2026

🗞LABARI💥Liverpool vs Nottingham Forest highlightng, Wannan shine yadda muka fara haska wasanni kenan kai tsaye (Live) a shafinmu na telegram. Follow Muryar Wasanni

29/08/2026

🗞LABARI💥Real Madrid ta amince da siya matashin dan wasan tsakiya mai shekara 19 Sergio Martinez daga Racing Santander. Martínez zai koma Real nan take, ba tare da aro ga Racing ba; kwantiraginsa zai kai har zuwa watan Yunin 2030 kuma za ta kai darajar €3m. Follow Muryar Wasanni

Mun fara haska muku wasanni cikin harshen hausa Link yana comment section

29/08/2026

🗞LABARI💥 Tuni an fitar da jerin ranakun da za'a fara wasannin gasar championsl league, ga yadda wasanni Real Madrid za su kasance. Follow Muryar Wasanni

Muryar Wasanni zata fara haska muku wasanni gasar Premier league, LaLiga da Champions League cikin harshen hausa.
Link yana comment section.

🏠 Inter Milan - September 8th.
✈️ Roma - October 14th.
🏠 Leipzig - October 21st.
✈️ Aek Athens - November 4th.
🏠 Eindhoven - November 24th.
✈️ Arsenal - December 9th.
🏠 LASK - January 19th.
✈️ Shakhtar - January 27th.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Kano