Mai kalamai

Mai kalamai

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai kalamai, Ungwan Nasarawa Jere, Kaduna.

This is the official page of Mai Kalamai

BARCELONA FAN⚽❤️💙
FOOTBALL CONTENT CREATOR
FOOTBALL JOURNALIST
my content are original that basically concern about all sport and athlete all over the world.

01/09/2026

Julius Alvarez muna tare da Kai bar gobe Ka kwantar da hankalinka Raphinha ya rike maka gurbinka da kyau kafin ka iso da January.

01/09/2026

Rate this boy

01/09/2026

Mu gayawa kanmu gaskiya , Hmmm nifa kawai masu kalubalantar Deco nake tunawa wlh idan Antony Gordon yayi wata bajintar,

Yanzu dan Allah mufadawa kanmu gaskiya Rashford yana da tunani once dazai wannan assist din?

01/09/2026
01/09/2026

Ka Kara ki sunyi wata magana, munce maku Shure Shure ba mutuwa bace gyaran taku ne kawaii, gashi kun gani da idanun Ku.
Lamine Yamal ba irin Yan wasan nan bane da ake cire tsammani akan su lokaci guda KO bayan Yan wasanni.

Masha Allah Ubangi Ka cigaba da daukaka wannan bawan naka cikin nasara.

01/09/2026

This guy love Barcelona with his heart ❤️

01/09/2026

Well deserved Man Of The Match

01/09/2026

Lamine Yamal 💪☝️♥️

01/09/2026

This boy is so much incredible, the player who have played 3 games with an excellent rating so far.

Hans flick thank you for discovering Xavi Espart.

31/08/2026

Lamine yamal is back

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Ungwan Nasarawa Jere
Kaduna