27/08/2026
๐ฅ A Hukumance Ga Jerin Kungiyoyi 8 Da Barcelona Zasu kara dasu a Rukunin Gasar Champions League Na Bama 2026/2027 ๐ฅ๐๐ Wanne wasa me zaifi kayatar da ku ?
๐ Manchester City ๐ด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ
โ๏ธ PSG ๐ซ๐ท
๐ Aston Villa ๐ด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ
โ๏ธ Sporting Lisbon ๐ต๐น
๐ Feyenoord ๐ณ๐ฑ
โ๏ธ Galatasaray ๐น๐ท
๐ Como ๐ฎ๐น
โ๏ธ Sabah ๐ฆ๐ฟ
[๐จ Mundo Deportivo]
16/08/2026
A Hukumance Rodri ya zama Dan Wasan Barcelona Here We Go Barcelona Ta Kammala Daukar Rodri Daga Manchester City Here We GO
16/08/2026
A Hukumance FC Barcelona ta Kammala Daukar Dan wasa Joao Cancelo Daga Al Hilla ๐ฏโ
07/08/2026
๐จ A Hukumance Kungiyar Liverpool ta Kammala Daukar Dan Wasan Barcelona Ronald Aroujo a Matsayin Aro ( Loan ) โค๏ธ๐ฏโ
06/08/2026
A Hukumance Dan wasa Rodri ya Amince tare da Saka Hannun kan zuwa FC Barcelona yanzu Tattauna nawa ta fara Tsร kanin Man City da FC Barcelona kan cinma yarjejeniyar Rodri zuwa Barca โค๏ธ๐ช๐ฆ
06/08/2026
Real Madrid idan hakan ta Kasance kun Banu ๐คฃ๐
19/07/2026
Zakaran Duniya Spain ๐ช๐ฆ๐คฉ๐
19/07/2026
๐ธ | Best young player, Cubarsรญ
Best player in the tournament, Rodri
Best goalkeeper in the tournament, Unai
๐ช๐ธ๐ช๐ธ