Jibwis Maska First aid

Jibwis Maska First aid

Share

FAG OF JIBWIS MASKA DETACHMENT

27/08/2026

2 days in sha

16/08/2026

SUNNAH SAK

14/08/2026

NISA'U SUNNAH
KENAN

14/08/2026

FIRST AID GROUP OF JIBWIS
SAKON BARKA DA JUMA'A
DAGA ASST DET COMMANDER

14/08/2026

JIBWIS DAKARUN MUSLIMCI

14/08/2026

Ameen ya Allah

14/08/2026

FIRST AID GROUP OF JIBWIS MASKA DET
HARUNA MUSA ALMASKAWEE
MAHIMMANCIN SA YARA AIKIN AGAJI

A yau, duniya tana buƙatar matasa masu kishin al’umma da taimakon juna. Ɗaya daga cikin muhimman hanyoyin gina irin wannan tarbiyya shi ne sanya yara cikin ayyukan Agaji, musamman a ƙarƙashin ƙungiyar JIBWIS Nigeria

1. Koyar da Tausayi da Jinƙai:
Sa yara cikin aikin Agaji yana koya musu yadda za su tausaya wa mutane, su taimaki masu buƙata, da kuma fahimtar muhimmancin taimakon juna a cikin al’umma.

2. Gina Jarumta da Ƙwazo:
Yara da ke cikin First Aid Group Of JIBWIS Nigeria suna koyon yadda za su tunkari gaggawa cikin ƙarfin hali da basira. Wannan yana gina musu jarumta da jajircewa tun suna ƙanana.

3. Ilimin Ceton Rai (First Aid Skills):
Suna koyon dabarun bada Agajin gaggawa kamar taimakon wanda ya ji rauni, wanda ya suma, ko wanda ya samu haɗari da sauransu. Wannan ilimi yana da amfani sosai a rayuwa.

4. Horar da Ladabi da Biyayya:
A cikin ƙungiyar, yara suna koyon bin umarni, girmama shugabanni, da aiki cikin tsari. Wannan yana taimakawa wajen gina kyakkyawan ɗabi’a.

5. Kare Rayuka a Al’umma:
Yara masu ilimin First Aid na iya ceton rayuka a lokacin haɗari kafin a kai mutum Asibiti ko Masamin ciwo. Wannan yana ƙara yawan masu taimako a cikin al’umma.

6. Kawar da Sakaci da Rashin Sanin Gaggawa:
Yara suna fahimtar yadda za su kauce wa haɗari da kuma yadda za su ɗauki mataki cikin gaggawa idan wani abu ya faru.

✍🏼 Abdurrazaq Naseer Almaskawee
(DETACHMENT COMMANDER)
(FAG Of JIBWIS MASKA DETERCHEMENT)
14/08/2026

Photos from Jibwis Maska First aid's post 13/08/2026

Allah kara lpy

13/08/2026

Alhamdulillah alakulihalin

13/08/2026

Allah kara lpy

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Funtua?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Maska
Funtua