16/07/2026
🇪🇸 Spain 🆚 Argentina 🇦🇷
Ina yakamata Fans din Real Madrid su goyawa baya ?🧐
Muna farin ciki da masoyanmu na ko Ina wanna Shafin ba abunda zai Rika dorawa face Kwallon Kafa.�
16/07/2026
🇪🇸 Spain 🆚 Argentina 🇦🇷
Ina yakamata Fans din Real Madrid su goyawa baya ?🧐
25/06/2026
Rariya Hausa 🤩 thanks 🙏
31/05/2026
Wannan yaro yazo da kafar dama ya ɗauki Champions League Dro Fernandez- 1
Lamine Yamal - 0
14/05/2026
LABARI DA DUMI DUMI:~ Rikici ya kunno kai tsakanin shugaban La liga Javier Tebas da shugaban Real Madrid Florentino Perez.
Javier Tebas yace akwai takaici mutum kamar Florentino, ya je kafafen watsa labarai yana zabga ƙarya cewa hukumar La liga bata son Real Madrid, wannan babbar ƙaryace inji shi.
Shugaban na La liga ya ƙara da cewa kowa yasan shi riƙaƙƙen masoyin Real Madrid ne dan haka yana taya Madrid alhinin rashin samun nasarar cin kofin La liga.
13/05/2026
An tambayi shugaban Real Madrid Florentino Perez, yana ra'ayin Lamine Yamal,
ya amsa yana ra'ayin shi.
Za ka siyeshi zuwa Madrid sai ya yi dariya,
Perez yace duk wata mu'amala da ke tsakanin Barcelona da Real Madrid ta lalace ❌
Me zâ kû cē kan wannan lamarin?
11/05/2026
Ɗan wasa Bruno Fernandes ya taya abokin sa Rashford murna lashe kofin La liga
11/05/2026
LABARI Da DUMI DUMI:~ Ɗan wasa Lamine Yamal ya ɗauki kofin La liga 3 ya yi n da Cristiano Ronaldo ya ɗauki La Liga 2
14/04/2026
Shin kuna ganin Barcelona zata iya comeback yau ko A’a ku rubuta mana ra’ayoyinku a comment section
FT
Real Madrid 1
Girona 1
Draw match 😳
08/04/2026
FT
1st round
Kuna ganin Barcelona zata iya comeback a 2nd round
Ku rubuta mana ra’ayoyinku a comment section
Sirrin Kwallon Kafa