30/07/2026
Ko yaya sunan dan wasa ya gifta ta kusa da Perez, sai dai kaji done✅
Su kuma Barcelona talauci kamar a Film irin afto yaje neman aure gidan boss baida ko sisi. Ƙarshe sai dai kaga ana ƙoƙarin guduwa da yarinyar aje ai aure.
Haka suke neman yi da Alvarez. Jiya da asuba s**a zuga shi wai ya dauko jakarsu su gudu, ashe AtletiCo suna da CCTV
Allah ka rabamu da talauci.
Carlos Espi, dogon striker mai iya cin ƙwallo,Barka da zuwa Madrid.
14/06/2026
An buga an kwashe marc cucurella ya koma real Madrid daga chealsea
11/06/2026
Raul Jeminez ya zura kwallonsa ta farko a Karon farko a kofin duniya a tarihin rayuwarsa. Tsabar murna har hawaye yayi.
11/06/2026
Wasan farko na kofin duniya na 2026 an tashi. Mexico 2-0 South Africa 🇿🇦
11/06/2026
Yan Barcelona dodonku ya dawo
11/06/2026
An fara 2026 a America 🇺🇸 wacce kasa kuke fatan su lashe kofin
19/05/2026
A taya arsenal murna bayan sunyi gwagwarmaya na tsawon shekara 22 basu dauka ba
07/05/2026
Rahotanni sun nuna cewar yau saida takai ga an baiwa hammata iska a tsakanin Valverde da tchoumeni
06/05/2026
Muhawara!!!
Kuna ganin akwai penalty?