05/11/2023
Da yiwuwar Arda guller zai buga wasan yau
Ko ancelloti zai sa shi???
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from TAUNT WITH HAUSA ONLY, Sports, Kano, Abuja.
05/11/2023
Da yiwuwar Arda guller zai buga wasan yau
Ko ancelloti zai sa shi???
16/08/2023
Aljanar ki Tana kafar mijin ki
Kakalli yadda makiyaya masu kiwon shanu sukayi yiwa wannan mutumin kawai sbd yace su futa daga gonar sa
16/08/2023
Kwallo nawa wannan zai ci kafin a tashi daga wasa a ganin ka
16/08/2023
Shugaban kasar brukina faso na juyin mulki
Abunda zai burgeka dashi shine shine shugaban kasa Mafi karancin shekaru a duniya 36
Kuma musulmi Yana sallah sau biyar a Rana ko kasan ya haramta yin yaren faransa a gidan gwamnatin kasar kuma ya haramtawa America da faransa hakar uranium da zinare
Allah Kare ka musulmin Allah