03/08/2026
Jagoran Zakirai Na Garin Shehu Ibrahim Niass rta 🩵🤍💯 Ya shirya taron Maulidin Shehu Tijjani rta 💯 a kofar Gidansa🏛️
Inda aka kwana ana kiran Shehu Tijjani rta da ƙarfi 💯 Mata guda 80 sun ssuma sabida shiga jin daɗin da wuce Misali😍
Malamai da Shugabannin taro sunyi kukan farin Ciki gurin Asubh, bayan da Shugaban taro ya faɗi, anyi Bakin Mala'iku 320 da s**a zo gurin taron domin taya murna.
Aljanu Guda 2053 s**a karɓi Ɗariƙar Tijjaniya A hannun Sheikh Mustapha Chiam a Gurin taron, da karfe 4:07 na daren Jiya.
Alhamdulillahi Allah ya maimaita mana.
03/08/2026
03/08/2026
02/08/2026