Hon. Habib Idris
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon. Habib Idris, Sport & recreation, Zaria.
๐ HAPPY BIRTHDAY TO YOU MY FRIEND ABDURRAHAMAN SUDAIS ๐
24/04/2026
DUNIYA DA SAURIN HISABI TAKE!!!
ABIN DA AKAYIWA KONKWASO A KANO, SAKAMAKON ABIN MUTANENSA SUKAYI NE A 2011 ๐๐๐
TARIHI: ๐๐
A lokacin murnar lashe zaben 2011 har kofar gidan malam Umar sani fagge S**a je suna daga rigar mama da dan kamfe alamar rashin mutunci ya dawo Kano babu mai hanawa yau Kuma Kuna ji ana daga Dan kamfe ana k**a Sunan mai shi Kuma wai suke cewa rashin mutuncin yayi yawa mu har yanzu bamu manta irin rashin albarka da aka yiwa malamai a 2011 ba abinda ya koya musu kenan ALLAH yasa daga wannan lokacin ya hankalta ya dena koyawa yara rashin mutunci saboda irin wannan ranar.
19/04/2026
Hon. Dr. Nita Byack George, the Administrator and APC aspirant for the Federal House of Representatives seat representing Zango Kataf/Jaba Federal Constituency, earlier today paid a condolence visit to Hon.Anthony Sylvester following the loss of his brother, Late Bulus Sylvester. She encouraged him and his family to bear the painful loss with composure and a sense of equanimity.
She was accompanied on the visit by the Chairperson of IYDF Women, Hon. Kasham Musa Iliya.
MESEKO MOVEMENT FOR P-BAT 2027. โ๏ธ
The PBAT Door-2-Door Movement 2027 will undertake a range of strategic activities to ensure the success of President Tinubuโs re-election bid and the widespread adoption of his vision for Nigeria. These activities include:
Grassroots Mobilization
๐ Voter Education and Sensitization
๐ Community Engagement
๐ Media and Digital Outreach
๐ Youth and Women Empowerment Programs
๐ Data-Driven Campaigning
๐ Collaboration with Stakeholders
SOBA LOCAL GOVERNMENT/ KADUNA STATE, WE ARE PROUD TO BE PART OF THIS GREAT TEAM ๐ช
๐ฎ APC: KWANCIYAR HANKALI ๐ฎ
Maigirma Governor Kano Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da APC ita ce kwanciyar hankali ga dukka Dan Nigeria, domin ya sami kwanciyar hankali bayan dawowansa APC Shi da Masoyansa.
Falle โ๏ธbiyu, 4 + 4 Abba Kabir Yusuf .
ABBA โ๏ธ TERM O'CLOCK ๐ MOVEMENT: DG KANGIS DR. Dalhatu Aliyu Sani MASOYIN MAIGIRMA GOVERNOR FATAN ALKHAIRI.
Click here to claim your Sponsored Listing.