Mabwas Old Student Association Zaria

Mabwas Old Student Association Zaria

Share

MUASSASATU AHLIL BAITI WASSAHABA ZARIA KADUNA STATE
Karkashin jagorancin
Sheikh Muhammad kabir A/wahab

23/05/2026
Photos from Mabwas Old Student Association Zaria's post 23/04/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai.

Muna farin cikin sanar da ‘yan uwa, abokai da daukacin al’umma cewa za a gudanar da daurin auren malaminmu kuma abokinmu:

Mal. Mas'ud Mukhtar Adam

Za a gudanar da wannan daurin aure kamar haka:
📅 Rana: Asabar {25/04/2026}
⏰ Lokaci: 01:30pm
📍 Wuri: Sabon Garin Yankara Kofar Gidan Alh. Musa Dogo
Muna rokon Allah Ya sanya alkhairi a cikin wannan aure, Ya ba su zaman lafiya, soyayya da fahimtar juna, Ya kuma albarkaci zuriyarsu.

Addu'anku tanada matukar muhimmanci Agaremu 🥰🥰🥰

Sanarwa daga daukacin dukkanin dalibai da malamai na makarantan MU'ASSASATU AHLIL BAITI WASSAHABAH ZARIA

🖊️ ALIYU ASHAFA HARUNA (ABBA)
23/04/2026

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Zaria