A shekarar 2010: Messi bai lashe UEFA Champions League ko Kofin Duniya ba, amma an sauya ฦa'idar Ballon d'Or domin a fi la'akari da yawan ฦwallaye, aka ba shi kyautar.
A shekarar 2011: Ronaldo ya ci ฦwallaye fiye da Messi, amma aka ce kofuna ne s**a fi muhimmanci, don haka Messi ya sake lashe Ballon d'Or.
A shekarar 2012: Ronaldo ya lashe kofuna fiye da Messi, amma aka ba Messi kyautar saboda ya ci ฦwallaye 91 a cikin shekara guda.
A shekarar 2019: Van Dijk ya lashe Champions League, aka ba shi lambar gwarzon UEFA da kuma gwarzon Premier League, amma aka koma la'akari da yawan ฦwallaye, Messi ya lashe Ballon d'Or.
A shekarar 2021: Lewandowski ya ci ฦwallaye fiye da kowa, ya yi kakar wasa ta tarihi, kuma ya lashe kyautar The Best FIFA Men's Player, amma aka ba Messi Ballon d'Or saboda ya lashe Copa Amรฉrica.
A shekarar 2023: Haaland ya lashe kofuna biyar, ciki har da Premier League, Champions League, FA Cup, Club World Cup da UEFA Super Cup. Ya kuma lashe kyautar gwarzon UEFA, gwarzon Premier League da Golden Boot. Duk da haka, Ballon d'Or ta koma hannun Messi saboda lashe Kofin Duniya na 2022, alhali a 2010 an ce Kofin Duniya ba shi da tasiri. ๐
"Kyautar ta rasa amincinta."
Ibraheem Almusterpha Success
WHEN THE NEWS OF MY DEATH COMES
TO YOU
PLEASE ๐ FORGIVE ME
03/07/2026
๐ญ๐ข๐ข
15/06/2026
๐จ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐! ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐
๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐ค๐ซฑ๐ปโ๐ซฒ๐ผ
Khedira, ๐๐๐๐ค ๐ญ๐จ ๐๐๐๐ฅ ๐๐๐๐ซ๐ข๐ from July. Deal done. ๐ก๐
Mourinho called Sami and he said ๐ฒ๐๐ฌ to the Special One. โจ
14/06/2026
Gasky Real Madrid Abun Tsorone
Babu Wani Player Wanda Bayason Madrid Sedai Jinin Makota.
14/06/2026
๐จ๐ฃ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐: ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐, ๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐! ๐ฅ
Surprise move agreed between Real Madrid and Chelsea for Spanish left back to be worth ๐
๐๐ ๐๐๐๐ โฌ๐๐๐ package ๐งจ
Cucurella has already accepted the move, ready for Madrid.
๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐๐๐๐. ๐คฏ๐ฟ
WOW JUST WOW ๐ฒ
14/06/2026
Australia Vs Turkey ๐ฑ
Sorry Gulรซr ๐ญ
14/06/2026
๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐! ๐ฟ๐ฎโ๐จ
Whoโs been your ๐๐๐ ๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐ tonight? ๐ฒ๐ฆvs๐ง๐ท
13/06/2026
JB5
13/06/2026
Arnold Dai Yace Ba Hutu Gashi Kuma Kamar Benchi Ma Zai Koma๐ค
13/06/2026
Wannan Squad Din Menene Matsalarta
Gsky Ni Banason Konate Sannan Banason Arnold Da Gulรซr Sufita A team Yanxu meye Abunyi??
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
810106