Dan dalin wasanni
Dandalin wasanni
01/12/2024
Yawan zura kwallaye da bayar da taimako ne babban dalilin da yasa Real Madrid ta dauki Kylian Mbappe. Wadannan abubuwan sune mafi muhimmanci fiye da komai, baya ga bangaren tattalin arziki na zuwansa kyauta da kuma yadda ya iya samar da makudan kudaden shiga ga kungiyar daga tallace-tallace bayan zuwansa.
Hakan yasa Real Madrid ta gaza hakuri da bafaranshen dan wasan, wanda yake matukar taka rawar gani ya yin daukar horo amma ya gaza katabus lokacin da ake fafata wasanni. Wannan tunanin ne yasa Real Madrid da ma'aikatanta s**a kasa yiwa dan wasan uzuri ganin yadda yake kokari a wajen daukar horo amma a filin wasa shiru.
Real Madrid na son ganin zakara wanda zai jagoranci kungiyar zuwa fafatawa domin lashe kofina sannan kuma ya taimakawa kansa wajen lashe kyaututtuka kamar na Balland'Or da na FIFA.
dalin Wasanni
01/12/2024
Kungiyoyin da s**a samu cancantar buga gasar cin kofin duniya ta kungiyoyi 2025.
• Za'a raba jadawalin gasar ranar 5 ga watan Disamba
• Za'a raba kungiyoyi 32 zuwa rukuni 8
• Kungiyoyi biyun farko a kowanne rukuni sune zasu tsallaka mataki na gaba
dalin Wasanni
23/11/2024
A Hukumance: Jerin yan wasan farko Xi na Barcelona da zasu fafata da Celta Vigo da misalin karfe
23/11/2024
Hansi flick. Bazamu sa lamine yamal a wasa ba harsai ya koma daidai
23/11/2024
Thibaut coutoirs ya dawo daga jinya kuma ya samu kira daga kungiyar sa ta Real Madrid zuwa wasan da zasu fafata....
dalin Wasanni
23/11/2024
A Hukumance: Jerin yan wasan farko Xi na AC Milan da Juventus a wasan da zasu fafata yau da misalin karfe 6:30.
23/11/2024
A Hukumance: Real Madrid ta kira dan wasan tsakiyar bayanta Diego Aguardo mai shekaru 17 daga kungiyar Castilla zuwa wasan da zata buga da Leganes a wannan makon a gasar La Liga.
23/11/2024
Harry kane yayi alamar logo na bundes liga a wasansu na jiya
23/11/2024
Wasannin da za a fafata yau 23 ga watan Nuwamba 2024.
Ku kasance da wannan shafin domin samun sakamakon wasannin kai tsaye...
23/11/2024
A Hukumance: Jerin yan wasan farko Xi na Chelsea da zasu fafata da Leicester City yau da misalin karfe 1:30 na rana.
Aslm jama'a wannan shafi mai suna Dan dalin wasanni zai rinka kawo maku labaran wasan kwallon kafa ⚽
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Zaria
TAILORING