Barça Hausa 24/7

Barça Hausa 24/7

Share

Barka da zuwa Shafin mu na Barca Hausa 24/7 shafin da yake Kawo maku labaran Barcelona a harshen Hausa 🙏🥰❤️🇳🇬✅

24/05/2026

Wannan shi ne cikakken misalin kwallaye marasa amfani, Useless Goals 😂🤣

Muriqi ya zura kwallaye 23, saura biyu kacal ya kamo Mbappe, amma duk da haka bai hana Mallorca tafiya Relegation bah.

Mbappe kuma ya ci kwallaye 25 amma bai lashe gasar lig ba, alhali wannan ne babban burin Real Madrid.

Ina fatan yanzu ka fahimci cewa wasu lokuta kwallaye kan zama mararsa amfani 🤣🤣 Useless Goals 😂🤣

24/05/2026

Uli Hoeneß (Shugaban Kungitar Bayern Munich): "Kane zuwa Barcelona? Bayern ba ƙungiya ba ce mai sayar da ’yan wasa, sannan Barcelona ma ba ta da kuɗi." 🤡

23/05/2026

kalma Daya Tak akan Salma Kwallaye Biyu daga gareta a❤️💙❤️

FC Barcelona Femení sun Lashe duka Kofuna 4 na Wannan kakar na Gida Spain da Kuma na Turai champions League Jimulla 💙❤️💯🔵🔴

23/05/2026

ALHAMDULILAH Nasara ✅ FC Barcelona Femení Sun Lashes Gasar zakarun Turai Na Mata Women Champions League Bayan dukan Lyon a Wasan karshe 4-0 Wannan Nasara ❤️💙💙 ce Babban gamu Barcelona 💙❤️🙏

23/05/2026

🚨𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Babu gurbi ga Cristiano Ronaldo a cikin rukunin mafi kyawun 'yan wasa na kakar bana! 😳❌

An sanar da rukunin mafi kyawun 'yan wasa na gasar Saudi Pro League (Team of the Season) a hukumance, kuma ba a haɗa da Cristiano Ronaldo ba!

A gefe guda kuma, João Félix ya shiga cikin gwarzayen 'yan wasa guda XI na farko ta hanyar nuna bajinta, ƙwarewa, da kuma ainihin tasiri a filin wasa. Kwallon ƙafa a koyaushe yana saka wa ƙoƙari mai dorewa da gudunmawa ne, ba tafka bukukuwan murna marasa ƙarewa ba, ko wallafe-wallafe a kafafen sadarwa, ko kuma nuna halin ko-o-kula kamar kulob ɗin gaba ɗaya yana juyawa ne akan ɗan wasa guda ɗaya.😂

Kungiya ce ke lashe kofuna ta hanyar haɗin gwiwa, ba wai ta hanyar mai da kanka babban jarumin labarin kowane mako ba.

Yayin da sauran 'yan wasan suke fafutuka domin kare mutuncin kulob ɗinsu tare da taimakon sauran abokan wasa, shi kuwa Ronaldo ya shagala wajen mai da kowane lokaci ya koma na tallata kansa.

A ƙarshen lamari, rukunin mafi kyawun 'yan wasa na kakar bana (Team of the Season) ya fi yin magana da ƙarfi fiye da rubuce-rubucen fashin baki na Instagram. 👀

22/05/2026

🚨 ABIN MAMAKI: Barcelona ta samu kusan Yuro miliyan 53 (€53M) saboda lashe gasar La Liga… yayin da Burnley ta samu kusan Yuro miliyan 58 (€58M) duk da cewa ta tafi Relegation an fitar da ita daga gasar Premier League. 😳

10/05/2026

Alhamdulilah Munci Jakaii 😂🤣
mun daga Laliga a Hannunsu ❤️💙💯
Visca Barça 🥰

10/05/2026

A Hukumance 11 Farkon FC Barcelona Domun karawa Da Real Madrid a Wasan El Clasico ❤️💙😍💙

28/04/2026

INA YAN EFOOTBALL GAMA SU BUKATAR SUYI JOINING GROUP NA BUGA GAME KU DUBA COMMENT SECTION

28/04/2026

mungana kallan wasan Yau tare da annashuwa da farinciki saura wasan Gobe wato Haram Ball match 😅🤣😂😅

28/04/2026

shin Next week wanne Club me zakaso kaga sunyi Qualify Zuwa Final PSG Kokuma BAYERN MUNICH???

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Lagos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Lagos
100001