Hon Isyaku A Yusha'u Romo

Hon Isyaku A Yusha'u Romo

Share

We Nigerians Need A Good Leader Where Ever He Is From, We Better Keep Trabalism Aside.

31/08/2026

Wanda ya dogara ga Allah, Allah Shi ne Mai isar masa.
Tunda kake, ka taɓa ganin wanda ya dogara ga Allah da dogaro na gaskiya, sannan Allah Ya wulaƙanta shi? 🤔

31/08/2026

Gwamnatin Tinubu ta bar abin kunya!

A lokacin da Tinubu ya karɓi mulki, litar fetur tana kusan ₦200, amma yau farashinta ya kai kusan ₦1,350 ko fiye a wasu wurare.

Wannan babban ƙarin farashi ya jefa talakawa cikin tsananin wahala—farashin sufuri, abinci da sauran kayan masarufi duk sun tashi.

Insha Allah, Tinubu ba zai ƙara shekara ba. Lokacin zaɓe, talakawa za su faɗi abin da suke tunani ta akwatin zaɓe.

#2027

30/08/2026

Bagwai Muna Cikin Alkhairi 👇

30/08/2026

A Ina Masallacin nan Yake A Nigeria? 🇳🇬

fans

30/08/2026

Mafi alherin mutane su ne waɗanda s**a fi kowa kyawawan halaye.

29/08/2026

Na rantse da Allah Daddauda yafi badau cancanta nesa ba kusa ba.

Bagwai/Shanono ku taimaki kanku kuzo ayi Ado.

25/08/2026

A gaban Allah ne kaɗai basu da hujjar sake zaɓar Tunubu ,amman a duniya dai k**a suna da tarin hujjoji da yawa.

25/08/2026

Wai Har yanzu Dan Arewa Bai Hankali ba

23/08/2026

Da Ace A Jihar Kano Professor Isa Ali Pantami Ya Fito Takarar Gwamna Bazamuyi Zaɓe Ba Rantsar Dashi Kawai Za'ayi Muyi Masa Godiya!

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kogi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Romo Kofar Arewa
Kogi