30/08/2026
🚨🔵⚪️ HERE WE GO! Al Hilal ta kusa kammala cinikin Gabriel Martinelli daga Arsenal! 🇧🇷💣
🤝 Al Hilal na shirin ɗaukar Martinelli, kuma tuni ɗan wasan Brazil ya amince da komawa Saudi Arabia kwanaki da s**a gabata.
💰 Kuɗin cinikin zai haura €65M, yayin da Martinelli ya samu izinin tafiya Saudi Arabia domin kammala matakan ƙarshe.
🏥 Ana sa ran zai gudanar da gwajin lafiya kafin a kammala cinikin a hukumance.
🔥 Al Hilal kuma na da shirin ɗaukar **Ollie Watkins** tare da Martinelli.
💬 Daga 1️⃣ zuwa 🔟, wane maki za ku ba wannan cinikin?
📲 Ku ci gaba da bibiyar **Ragar Kwallo** domin samun sabbin labaran ƙwallo cikin Hausa. ⚽🔥
30/08/2026
𝗦𝗔𝗕𝗢𝗡 𝗟𝗔𝗕𝗔𝗥𝗜
Chelsea ta gaya wa Sánchez ce wa:
“Idan kana son nemo mafita domin barin ƙungiyar, to ka yi hakan,” saboda Penders shi ne makomar ƙungiyar, yayin da Martínez shi ne wanda ke kan gaba a yanzu.
[Fabrizio Romano]
30/08/2026
Lionel Messi:
👕 Wasanni 1171
🌟 Gudunmawar ƙwallaye 1348
⚽️ Ƙwallaye 927
🅰️ Taimako 421
Cristiano Ronaldo:
👕 Wasanni 1333
🌟 Gudunmawar ƙwallaye 1239
⚽️ Ƙwallaye 978
🅰️ Taimako 261
30/08/2026
🚨🚨 Ana sa ran Yan Diamonde zai iya fara wasa yau da Málaga. 👀🇨🇮
A cewar 🗞️ Onda Cero
Amma Wa kuke ganin za a cire daga cikin ’yan wasan farko domin ya samu gurbin farawa?
30/08/2026
Lionel Messi ya zama ɗan wasa na farko kuma shi kaɗai a tarihin ƙwallon ƙafa da ya zura kwallaye biyu a bugun tazara (free-kick) a wasa ɗaya a kungiyoyi 3 daban-daban.
🇪🇸 Barcelona — Kwallaye 2 da bugun free-kick a wasa ɗaya
🇦🇷 Argentina — Kwallaye 2 da bugun free-kick a wasa ɗaya
🇺🇸 Inter Miami — Kwallaye 2 da bugun free-kick a wasa ɗaya.
Kai Zaki... Wannan Zakin ba a iya daji yake sarki ba. 🔥
30/08/2026
🚨🔵🔴 HERE WE GO! Barcelona ta cimma yarjejeniya da Arsenal domin ɗaukar Gabriel Jesus! 🇧🇷💣
🤝 An cimma yarjejeniya da Arsenal kan ɗan wasan gaba na Brazil, wanda zai tafi Spain domin gudanar da gwajin lafiya ranar Litinin.
💰 Gabriel Jesus zai ci Barcelona kusan €10M, tare da ƙarin kuɗaɗen (add-ons).
✅ Jesus ya amince da komawar, yayin da kungiyoyin biyu ke shirya takardun ƙarshe bayan yarjejeniyar baki.
📄 Ana sa ran za a kammala komawar cikin sa'o'i 24.
💥 BIG SURPRISE! Gabriel Jesus zuwa Barcelona daga babu zato! 🔥
📲 Ku ci gaba da bibiyar Ragar Kwallo domin samun sabbin labaran ƙwallo cikin Hausa. ⚽🔥
30/08/2026
🚨🚨 Wasannin 10 na ƙarshe da Real Madrid ta buga da Málaga:
✅ Nasara 8
🤝 Canjaras 2
❌ Rashin nasara 0
⚽ Sun zura kwallaye 18, yayin da aka zura musu 7.
30/08/2026
‼️💥 **SABON LABARI: DAVID RAUM YA SHIGA CIKIN ZAƁUƁƁUKAN UNITED!** 🔴👀
Manchester United na kallon **David Raum** na RB Leipzig a matsayin wani zaɓi na ƙara ƙarfi a matsayin **Left-back**.
🇩🇪 United na sha’awar ɗan wasan mai shekaru 28, amma tana shakkar kashe makudan kuɗi domin ɗan wasan da zai kasance a matsayin ƙarin zaɓi a baya.
💰 Ana buƙatar kusan **£34m** domin samun Raum.
❓ **Reds, £34m ya dace a kashe wa David Raum ko United ta nemi wani Left-back?** 👇🔥