Tukuntawa LEGIT TV

Tukuntawa LEGIT TV

Share

Kannywood tv

15/08/2026

Masha Allah

14/08/2026

Muna karbar Duka fa

14/08/2026

Kayi hakuri

13/08/2026

Tijjani asase

13/08/2026

Musa Mai Sana,a

13/08/2026
Photos from Tukuntawa LEGIT TV's post 13/08/2026

Amal motion picture present
LOVE 💕 and FATE
ALAQA Web series

13/08/2026

Tun Da Na Auri Adam A. Zango Aka Rika Kulla Min Sharri Iri Daban-Daban - In Ji Maimuna Musa tsohuwar matar Adam A. Zango

Maimuna ta ce, zancen gaskiya ba batun gwajin jini ne ya yi sanadin mutuwar aurenta da Adamu Zango ba.

Ta jaddada cewa tun kafin su yi aure sun yi gwaji kuma s**a nemi shawarwarin likitoci.

Ta ce, auren ya mutu ne sakamakon abubuwa daga dangi da masu sharrance sharrance da aka nemi ƙala mata.

Ta ƙara da cewa, wasu na ta yaɗa ƙarerayi ciki har da cewa wai ta je Saudiyya tana yi wa mahaifiyar Adamu Zango adduʼar Allah ya sa ta rasu, wasu sun ce, wai ta ce sai ta musguna wa ƴarsa Murjanatu, wasu kuma s**a ce ma wai maza take bi.

Maimuna ta jaddada cewa, ta yi duk mai yiwuwa da bin duk wata hanya don ganin an samu daidaito kar aurensu ya mutu amma abin bai yiwu ba.

Amma ta ce, duk waÉ—annan sharruka da aka yi mata ta bar wa Allah ya yi mata sakayya.

Me Za Ku Ce?

Ku Shiga Arewa Trends Don Samun Ingantattun Labarai

12/08/2026

wata shida

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Zoo Road
Kano