31/05/2026
FULL TIME
�� Unity Boys Sauna U-15 ��
� The Young Eagles �
� Muna da burin samar da matasa zuwa babban mats
31/05/2026
FULL TIME
30/05/2026
⚽ ZIYARA TA MUSAMMAN A HORONMU NA ƘARSHE ⚽
A ranar Juma'a, yayin horonmu na ƙarshe na ƙarshen mako, mun samu ziyara ta musamman daga wasu fitattun matasan 'yan wasa.
Daga cikinsu akwai Fahad Usman Rojo, ɗan wasan baya na ƙungiyar Kano Pillars, da kuma Basy Goma, ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Bichi First FC.
Sun ziyarci ƙungiyarmu ta UNITY BOYS U-15 domin ƙarfafa mana gwiwa tare da kallon yadda muka gudanar da horonmu na ƙarshe kafin babban wasan sada zumunci da za mu fafata da Kano Pillars U-15 a ranar Lahadi.
Muna godiya sosai da wannan ziyara da goyon bayan da s**a nuna mana. Allah Ya ba mu nasara a wasan da ke tafe.
💙🤍 UNITY BOYS U-15
⚽🔥
29/05/2026
NEXT MATCH 🚨
Unity Boys U-15 🆚 Kano Pillars U-15
📅 Sunday, 31 May 2026
🏟 Rangers Stadium
🕒 3:30 PM
Together We Fight, Together We Win! 💙⚽
28/05/2026
📢 SANARWA
27/05/2026
🔥 MATCHDAY – EID SPECIAL 🔥
Yau ba wasa kawai ba ne…
Yau ranar nuna ƙarfi, haɗin kai da bajintar matasa! 💪⚽
🎉 Barka da Sallah daga
F.C DOGON KARFE da UNITY BOYS U-15
Allah ya maimaita mana cikin zaman lafiya da nasara 🤲💙
📍 Ku kasance tare da mu yau domin ganin wasan da zai kayatar sosai!
⚽ F.C DOGON KARFE 🆚 UNITY BOYS U-15
26/05/2026
🌙✨ EID ADHA MUBARAK ✨🌙
Unity Boys U-15 R&B Boys na taya dukkan ‘yan wasa, masu horaswa, magoya baya da al’ummar musulmi murnar Babbar Sallah. 🐐⚽
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya kawo mana zaman lafiya, haɗin kai da nasara a rayuwa da harkar kwallon kafa. 🤲💙
ONE TEAM • ONE DREAM • ONE UNITY 🔥
22/05/2026
🔥 SANARWA A HUKUNCE 🔥
Muna farin cikin sanar da nadin YUSUF AMMANI a matsayin sabon GENERAL MANAGER na kungiyar kwallon kafa ta UNITY BOYS U-15 R&B BOYS. ⚽🏆
Wannan babban cigaba ne ga ci gaban kungiyar, hadin kai da kuma makomar matasanmu masu tasowa a harkar kwallon kafa. Mun yi imani cewa jajircewa, hangen nesa da kuma shugabancin sa za su taimaka wajen bunkasa hazikan ‘yan wasa tare da kai kungiyar zuwa mataki mafi girma.
Muna taya sabon General Manager namu murna tare da yi masa fatan alkhairi a wannan sabon tafiya. 💙✨
✨ Makomar kungiyar ta fara haskawa daga
yau.
Yusuf Ammani
Salamu alaikum abokai da magoya baya! 👋✨
Kamar yadda kuka sani, kungiyarmu ta Unity Boys Sauna U-15 tana kara bunkasa a kullum. Muna kokarin kawo muku shirye-shiryenmu na wasanni, hotuna masu kyau (designs), da duk wani update cikin tsari na kwarewa.
Muna gayyatarku da ku koma shafinmu na Instagram domin ku ringa ganin didda-didda yadda matasan 'yan wasanmu ke fafatawa da kuma dukkan abubuwan da muke wallafawa da zaran an tashi daga wasa.
Latsa wannan mahaɗin (link) na ƙasa don yin Follow da mara mana baya: 👇👇
🔗 https://www.instagram.com/r_and_b_bays?igsh=MWRlOGZ5N2RmZXV5
Goyon bayanku shi ne kwarin gwiwarmu. Mun gode kwarai da kauna! 🏆🔴🔵
15/05/2026
FULL TIME IN SAUNA PILLARS FOOTBALL FIELD
15/05/2026
MATCHDAY🔵⚪