20/02/2026
Tun bayan zuwan Pep Guardiola cikin ƙwallon Ingila, ƙungiya guda ɗaya ce kawai ta sa ya tsaya ya yi guard of honour.
👉 Liverpool F.C. 🔴👏
"Barka da zuwa Hausa Sports Arena! Labaran kwallo daga ko’ina cikin duniya a
harshen Hausa.
Ku biyo mu, ku more wasanni, ku ba da goyon baya!"
Hausa Sports Arena⚽
20/02/2026
Tun bayan zuwan Pep Guardiola cikin ƙwallon Ingila, ƙungiya guda ɗaya ce kawai ta sa ya tsaya ya yi guard of honour.
👉 Liverpool F.C. 🔴👏
20/02/2026
🚨 The Octopus ya hango cewa Manchester City F.C. za ta lashe gasar — ma’ana, a cewarsa, Arsenal F.C. za ta sake bari kofin ya kuɓuce musu. 😅
Sai dai fa, hasashe hasashe ne… kwallo tana da nata labari! ⚽🔥
20/02/2026
🚨 𝐉𝐔𝐒𝐓 𝐈𝐍
Hukumar shari’a ta ƙasar Morocco ta yanke wa magoya bayan Senegal guda 18 hukuncin ɗaurin kurkuku daga watanni 3 zuwa shekara 1, bayan k**a su sak**akon rikicin da ya faru a wasan ƙarshe na Africa Cup.
Ana tuhumarsu da laifuffuka ciki har da cin zarafin jami’an tsaro, lalata kayan wasanni, da kuma kutsawa cikin fili.
▪️ Magoya baya 9 — shekara 1 a kurkuku + tarar $546 kowanne
▪️ Magoya baya 6 — watanni 6 a kurkuku + tarar $218 kowanne
▪️ Magoya baya 3 — watanni 3 a kurkuku + tarar $109 kowanne
20/02/2026
N'Golo Kanté shi ne ɗan wasan Faransa kaɗai da kusan babu masu ƙin sa. 🇫🇷✨
Mutum ne mai tawali’u, aiki tukuru, kuma koyaushe yana barin aikinsa a fili — shi ya sa kusan kowa ke girmama shi. 👏