Laliga Hausa

Laliga Hausa

Share

Tashar Laliga Hausa zai dinga kawo muku labaran wasanni na sashe. Daban daban kawai kuyi following don samun Hakan mun gode ๐Ÿ™

Photos from Laliga Hausa's post 21/01/2026

Sakamakon wasannin da aka gwabza yau a gasar zakarun nahiyar Turai......

๐ŸšจTallah Garabasa Garabasa, Shin Ko Kunsan Cewa Ibdatasub Sunrage Kudin Datarsu Wanda Yanzu Zaku Samu Datar MTN 1GB Akan 250 Kacal, Application din Ibdatasub Yanada Dadin Amfani, Sannan Sunada Karfin Network

Sannan Sunada Customer care 247 Wanda Dakayi magana Sukeyin Replying customer 07063803319

Laliga Hausa ๐Ÿค

Photos from Laliga Hausa's post 14/01/2026

Wasa batai kyau ba yau ๐Ÿฅบ

Photos from Laliga Hausa's post 12/01/2026

Muna Godiya da follow namu da like namu kucigaba da hkn Muna alfahari da Hakan ๐Ÿฅบ๐Ÿ™

11/01/2026

BARCELONA _2
/
REAL MADRID _2

First half ๐Ÿงญ๐Ÿค—

11/01/2026

Kaka Sara kaka ga Yan darika ga Yan izala ๐Ÿ˜ inji Dr

Photos from Laliga Hausa's post 30/12/2025

Ko tarihi zai Maimaita kansa kuwa ๐Ÿฅบ๐Ÿ‘‡

03/12/2025

Wannan page din zai dinga kawo muku maganganu na tsokana daga baki magoya bayan kungiyoyi daban daban na turai ta harshen hausa

yanxu haka Muna bukatan admins na supporters din kowane kungiya idan ka shirya sai kayi magana mu Maka Yan tambayoyi ๐Ÿ™

03/12/2025

Madrid din kauye sun Sha Kashi a hannun lamasia a Daren jiya ๐Ÿ˜

03/12/2025

PREDATOR kenan inji Yan Barรงa ๐Ÿ˜

01/11/2025

Goaaaal
Nottingham _2
/
Man United _2
81"mins

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Kano