18/07/2026
Fieexy Sports Centre
Official Page For Hafeex Fieexy Tudun Murtala
18/07/2026
Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Musbahu Abdullahi Tudun Murtala, Real Khaleed
19/10/2025
KANO PILLARS Vs Barau FC...
14/10/2025
๐จ ๐๐๐๐๐๐๐๐: Robert Lewandowski has suffered a ๐ฆ๐ฎ๐ฌ๐๐ฅ๐ ๐ญ๐๐๐ซ INJURY in the biceps femoris ๐คโ ๏ธ
Yadda Cristiano Ronaldo ya hankaษe tare da ture wani masoyinsa....
Tattaunawar Mu Dan Wasan Kano Pillars Abdullahi Musa Tauri
๐ณ๐ฌ ๐ฅฐโค๏ธ๐๐น๐โค๏ธ๐ฏ
13/08/2025
Wannan Shine Sikiru Alimi Dan Wasan Remo Stars Wanda ake ajiye Anas Yusuf ana sakashi
Abinda ze baku mamaki a wasa biyu da ya buga bai zuga kwallo tayi raga ba (short on target) a wasa Senegal๐ธ๐ณ da Sudan๐ธ๐ฉ ๐ฌ
Babu ko daya (short on target)
A wasa Sudan - "ya buga minti 71" (โโฝ๐ฅ
)
A wasan Senegal - "ya buga minti 90" (โโฝ๐ฅ
)
13/08/2025
โDone Deal โ
๐ณ๐ฌStriker Wonderson Babas Yakubu joins Israeli side Hapoel Raโanana.
Yakubu was key to Wikki Touristsโ Nigeria Premier Football League return - scoring 4 goals in the playoff.
A new chapter begins for the former FC ONE Rocket and Sporting Supreme forward!
09/08/2025
โ Ban taษa ganin magoyin bayan Atletรฌco Madrid yayi Real Madrid ba ๐
๐ป
โ Ba za ka taษa ganin magoyin bayan City yayi United ba ๐
๐ป
โ Magoya bayan Espanyol ba sa shiri da na Barca ๐
๐ป
โ Hamayya ce tsagwaronta tsakanin Inter da AC Milan ๐
๐ป
โ Tottenham ba sa shiri da Arsenal ๐
๐ป
โ
Amma a Kano ๐ณ๐ฌ, sai ka ji wani yana UP PILLARS โ UP BARAU ๐
Anya wannan ฦawancen na magoya baya zai ษore kuwa? ๐
๐ธ Kano Football Players
Fieexy Sports Centre
Click here to claim your Sponsored Listing.