Mbappe, tchoumeni da Rudiger dukkansu suna cikin farin ciki a atisayen yau
FC Real Madrid Hausa
Shafin Labaran Kungiyar Real Madrid na Farko a duniya da Harshen Hausa.🤍❤️
Atisayen yau
Yadda mukayi tunanin dan wasa Mbappe da Vinicius zasu kasance a Real Madrid
06/03/2026
Rahotanni sun bayyana cewa Real Madrid na ganin zai yi wuya su fitar da Manchester City daga gasar idan Jude Bellingham da Kylian Mbappé ba su murmure daga rauni ba. ⚪😲
Ana ganin rashin waɗannan manyan ‘yan wasa biyu zai iya rage ƙarfin Real Madrid sosai a fafatawar…
Atisayen yau 5/3/2026, Wanda shine atisayen karshe kafin fafata wasa da delta vigo a gobe juma’ah
Arda Guler vs Benfica
Arda Guler vs Rayo
30/11/2025
Don samun damar Saka Jude Bellingham a matsayinsa mafi kyau, Xabi Alonso zai yi ƙoƙarin dawo da tsarin 'diamond' 4-4-2 da Ancelotti ya saba amfani da shi.
FC Real Madrid Hausa
Click here to claim your Sponsored Listing.