17/02/2026
Can't Score at bed
Football Hausa na kawo muku dumi-dumin labarai, bidiyo, da hotunan wasannin kwallon kafa daga ko'ina
17/02/2026
Can't Score at bed
๐ง ๐ง Wasa biyu, farawa biyu! ๐ฅ
Xabi Alonso ya nuna cikakken kwarin gwiwa ga Arda Gรผler, ya bashi dama tun daga rana ta farko kuma matashin ya fara nuna irin ฦwarewarsa! ๐โฝ
Kai fa, kana ganin Arda zai iya zama sabon tauraro a hannun Xabi? ๐
27/08/2025
๐จ๐ก WULAKANCI A FILIN KWALLO!
An wulakant* Kylian Mbappรฉ da Vini Jr da cin zarafin launin fata a wasan Real Madrid da Real Oviedo daren jiya! ๐โฝ๏ธ
Jaridar DiarioAS ta tabbatar da cewa, ana jin sautin โbirra! birra!โ lokacin da Mbappรฉ ya zura kwallo ta farko, sannan aka maimaita wannan cin zarafin lokacin da Vini Jr ya shiga wasa. ๐ฅถ
๐ญ Tambaya gare ku:
Ya kamata La Liga su ษauki mataki mai tsauri kan irin waษannan masoya da ke cin mutuncin โyan wasa saboda launin fatarsu? ๐ฃ๏ธ
| | |
15/08/2025
๐๐ฟโฝ Daga karษar kalaman wariyaโฆ zuwa zura kwallo a raga.
Well done, Semenyo! ๐คซโ๐ฟ๐ฅ
Wannan shi ake kira amsa da aiki, ba da magana ba! ๐ฏ
๐ wannan shine mafitar da tafi dacewa ga โyan wasa idan ana musu wariya?
15/08/2025
๐
Jamie Carragher lokacin da Chiesa ya shigo ya maye gurbin Wirtzโฆ
"Thatโs a strange substitution that. Really strange." ๐ฅถ
Carragher bai boye mamakinsa ba game da wannan sauyi daga mai horaswa!
๐ Kai fa, zaka ce wannan canjin ya dace ne ko kuwa ya lalata tsarin wasan?
15/08/2025
๐ฅ Fede da Salah sun yi galaba! ๐คฉโค๏ธ
Wannan wasan a Anfield ya kasance ษauke da ษimbin kuzari โ amma waษanda s**a haskaka sosai sune Fede da kuma Mohamed Salah! โจโฝ๏ธ
๐ Amma kai fa, waye kake ganin ya cancanci zama Man of the Match a wannan daren?
๐ Ka zabi naka gwarzo a comments!
19/05/2025
๐จ ๐๐
๐
๐๐๐๐๐!
An sanar da ranar bikin bayar da kyautar Ballon dโOr na bana!
๐ Za a gudanar da shi ranar 22 ga Satumba a birnin Paris, a zauren tarihi na Thรฉรขtre du Chรขtelet โ karo na 69 kenan!
๐๐๐ฆ๐๐๐ฒ๐ ๐ญ๐ ๐๐ง๐๐ง:
Waye ya fi cancanta da Ballon d'Or na 2025?
Fadakar da mu a comments, sannan ๐ค๐๐๐ ๐ค๐ฎ ๐ฆ๐๐ง๐ญ๐ ๐ค๐ฎ ๐๐ข๐ฒ๐จ ๐
๐จ๐จ๐ญ๐๐๐ฅ๐ฅ ๐๐๐ฎ๐ฌ๐don cikakken rahoto daga bikin!
19/05/2025
๐จ๐จ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐
๐!
Lamine Yamal zai saka lamba 10 a Barcelona kakar wasa mai zuwa โ rahoton Memorabilia 1899! ๐ฒ๐
Lamba 10 dai ba lamba bace da ake bayarwa haka nan โ daga Maradona zuwa Ronaldinho, daga Messi zuwa yanzu ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐!
๐๐ก๐ข๐ง ๐ฒ๐๐ง๐ ๐๐ ๐ค๐๐๐๐ซ ๐๐ ๐ณ๐๐ญ๐ ษ๐๐ฎ๐ค๐ข ๐ง๐๐ฎ๐ฒ๐ข๐ง ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐ฅ๐๐ฆ๐๐ ๐ฆ๐๐ข ๐ญ๐๐ซ๐ข๐ก๐ข?
Ku fadi raโayinku a comments!
๐๐ข๐ฒ๐จ ๐
๐จ๐จ๐ญ๐๐๐ฅ๐ฅ ๐๐๐ฎ๐ฌ๐ ๐๐จ๐ง ๐ค๐๐ซ๐ข๐ง ๐ฌ๐๐๐๐ข๐ง ๐ฅ๐๐๐๐ซ๐๐ข ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐ณ๐๐๐ข ๐๐ ๐๐๐ง ๐ฆ๐๐ฆ๐๐ค๐ข!
19/05/2025
๐จ๐ซ ๐๐๐๐๐ซ๐ข๐ง ๐๐๐ฆ๐ฎ๐ฐ๐ ๐๐๐ ๐ ๐๐๐ฎ๐๐ข๐ฒ๐ฒ๐!
Jaridar Al Riyadh ta tabbatar da cewa Cristiano Ronaldo na fama da ciwo a gaban tsokarsa (anterior muscle strain), wanda hakan ke hana shi buga wasanni da cikakken kuzari.
Wannan na zuwa a lokacin da Al-Nassr ke bukatar kwazon manyan โyan wasa don cimma nasara a karshen kakar.
๐๐ก๐ข๐ง ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐๐ข๐ฐ๐จ๐ง ๐ณ๐๐ข ๐ก๐๐ง๐ ๐๐จ๐ง๐๐ฅ๐๐จ ๐ก๐๐ฅ๐๐ซ๐ญ๐๐ซ ๐ฐ๐๐ฌ๐ฎ ๐ฆ๐ฎ๐ก๐ข๐ฆ๐ฆ๐๐ง ๐ฐ๐๐ฌ๐๐ง๐ง๐ข?
Ku fadi raโayinku a comments!
๐๐๐๐ ๐ค๐ฎ ๐ฆ๐๐ง๐ญ๐ ๐ค๐ฎ ๐๐ข๐ฒ๐จ ๐ฌ๐ก๐๐๐ข๐ง ๐
๐จ๐จ๐ญ๐๐๐ฅ๐ฅ ๐๐๐ฎ๐ฌ๐ ๐๐จ๐ง ๐ฅ๐๐๐๐ซ๐๐ง ๐ค๐ฐ๐๐ฅ๐ฅ๐จ๐ง ๐ค๐๐๐ ๐ง๐ ๐ ๐๐ฌ๐ค๐ข๐ฒ๐ ๐๐ ๐ณ๐๐๐ข!!
19/05/2025
๐จ๐จ๐ฃ ๐๐๐๐ฅ ๐๐๐๐ซ๐ข๐ ๐ง๐ ๐ฌ๐ก๐ข๐ซ๐ข๐ง ๐๐๐ฐ๐จ ๐๐ ๐๐ข๐๐จ ๐๐๐ณ!
Rahotanni daga COPE sun bayyana cewa ฦungiyar Real Madrid tana shirin biyan โฌ8m domin dawo da matashin tauraro Nico Paz daga rancen da aka tura shi.
Madrid na ganin yana da kwarewar da za ta iya taimaka musu sosai a gaba, musamman ma da ana shirin sabunta kungiyar da sabbin jini.
๐๐ก๐ข๐ง ๐๐ข๐๐จ ๐ณ๐๐ข ๐ข๐ฒ๐ ๐ฌ๐๐ค๐ ๐ก๐๐ฌ๐ค๐๐ค๐๐ฐ๐ ๐ ๐๐๐ง๐ญ๐ข๐๐ ๐จ ๐๐๐ซ๐ง๐๐รฉ๐ฎ?
Ku bar raโayinku a comment!
๐๐ฎ๐ฆ๐ ๐ค๐๐๐ ๐ค๐ฎ ๐ฆ๐๐ง๐ญ๐ ๐ค๐ฎ ๐๐ข๐ฒ๐จ ๐ฌ๐ก๐๐๐ข๐ง ๐
๐จ๐จ๐ญ๐๐๐ฅ๐ฅ ๐๐๐ฎ๐ฌ๐ ๐๐จ๐ง ๐ฌ๐๐ฆ๐ฎ๐ง ๐๐ฎ๐ค๐ค๐๐ง ๐ฌ๐๐๐๐ข๐ง ๐ฅ๐๐๐๐ซ๐๐ง ๐ค๐ฐ๐๐ฅ๐ฅ๐จ๐ง ๐ค๐๐๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฎฦ๐ฦ๐!