04/08/2026
๐จ Pablo Sanchez (Shugaban Levante): โReal Madrid sun tuntube mu akan Carlos Espรญ a watan yuni. Mun kasance muna tattaunawa na tsawon watan yuni, kawai dai ba'a samu fitar zanchen bane a mediya".
Sahihan labaran kungiyar Real Madrid cikin harshen Hausa Zalla
04/08/2026
๐จ Pablo Sanchez (Shugaban Levante): โReal Madrid sun tuntube mu akan Carlos Espรญ a watan yuni. Mun kasance muna tattaunawa na tsawon watan yuni, kawai dai ba'a samu fitar zanchen bane a mediya".
04/08/2026
๐จ๐ฃ Real Madrid ta sabunta kwantiragin Brahim Dรญaz har zuwa shekarar 2030.
03/08/2026
Vini Jr ๐๐ Barka da dawowa
01/08/2026
๐จ๐ฃ Josรฉ Mourinho ya fusata bayan an tashi kunnen doki 2-2 da Fiorentina.
Bai yi musabaha da kowa ba.
01/08/2026
Ka dauki, zabi na daya Vini Jr.
Ka rattaba hannu kan kwantiragin da Madrid ta ajiye maka ๐
Three options remain open to Vinicius Junior โ extend with Real Madrid, wait until next summer to depart as a free agent, or join Arsenal now.
Heโs open to lowering his demands if it helps him reach an agreement with Madrid, but Arsenal are in a strong position for a potential deal.
Arsenal would need to and are willing to make an exception to their usual salary structure for a player like Vinicius. They hope to take advantage of his contract situation to negotiate a reduced fee.
31/07/2026
๐จ ๐๐ฎ๐๐ ๐๐๐ฅ๐ฅ๐ข๐ง๐ ๐ก๐๐ฆ ya je kallon wasan ๐๐ข๐ซ๐ฆ๐ข๐ง๐ ๐ก๐๐ฆ ๐ ๐๐๐ซ๐๐๐ฅ๐จ๐ง๐.
A kungiyar Birmingham ya taso, daga nan sai ya tafi Dortmund, sannan sai Real Madrid C.F.
31/07/2026
Carlos Espรญ na daukar hoto a Valdebebas.
30/07/2026
๐จ Wannan jan kunne ne fah ๐ค๐๐ฅ
โ
Josรฉ Mourinho
โ
Marc Cucurella
โ
Bernardo Silva
โ
Ibrahima Konatรฉ
โ
Denzel Dumfries
โ
Yan Diomandรฉ
โ
Carlos Espรญ
โณ Yan Rodri ne kaษai ya rageโฆ
30/07/2026
Brka da Zuwa Carlos Espรญ ๐
25/07/2026
๐จ๐จ๐ฃ YAN DIOMANDE โฉ REAL MADRID
Real Madrid na gab da cimma yarjejeniya da RB Leipzig don siyan Yan Diomande, a cewar Diario AS.
Ana sa ran yarjejeniyar za ta kai kimanin Yuro miliyan โฌ115-120M, yayin da tattaunawar ke matakin ฦarshe. โณโช๏ธ
Bayyana ra'ayin ku game da siyan Diomande ?? ๐