18/08/2026
๐จโช๏ธ KOMAWA LEIPZIG! RB Leipzig na son dawo da Christopher Nkunku!
RB Leipzig na son sake ษaukar Christopher Nkunku, mai shekara 28, daga AC Milan, yayin da Milan ke shirin sayar da ษan wasan a wannan watan.
Wasu ฦungiyoyi ma sun tuntubi Milan kan ษan wasan, kuma ana sa ran Nkunku zai yanke shawara nan ba da jimawa ba.
๐ฐ RB Leipzig ta sayar da Nkunku zuwa Chelsea a 2023 kan โฌ60m, kafin Milan ta ษauke shi a bara kan โฌ37m.
๐ดโซ๏ธ Milan yanzu tana kallonsa a matsayin ษan wasa da za a iya sayarwa.
โข Herbeeb FC
18/08/2026
๐ฒ๐ฝ๐ช๐ธ EDSON รLVAREZ ZAI KOMA SPAIN!
Real Sociedad na dab da kammala ษaukar Edson รlvarez, mai shekara 28, daga West Ham. ๐ฒ๐ฝ
Ajax ma ta nuna sha'awa kan ษan wasan tsakiyar filin a wannan watan, amma yanzu ta janye daga tattaunawar.
๐ช๐ธ Real Sociedad na da ฦwarin gwiwar cewa รlvarez zai koma La Liga.
โข Herbeeb FC
18/08/2026
๐ณ๐ฌโฝ๏ธ โYan wasan Nigeria biyu kacal ne s**a taษa zura kwallaye uku a gasar UEFA Champions League:
โญ Yakubu Aiyegbeni โ a lokacin da yake da shekaru 19, ya yi hat-trick ษinsa a Maccabi Haifa a shekarar 2002.
โญ Victor Osimhen โ ya yi hat-trick ษinsa a Galatasaray a shekarar 2025.
โข Herbeeb FC
18/08/2026
๐ฅ๐ An bayyana jerin hatsararrun lamba tara mafi kyau a duniya a halin yanzu!
๐๐จรฃ๐จ ๐๐๐๐ซ๐จ ya fito a na 8... ๐ฅ๐ฅ
Na nawa Lamba taran Kungiyarka ya fito? ๐ค
ยป Herbeeb FC
18/08/2026
๐จโค๏ธ DAGA ABOKAN YARINTA ZUWA MANYAN COACHES! ๐
Xabi Alonso da Mikel Arteta sun taso tare tun suna yara, amma yau ga su sun zama manyan Coaches a kwallon kafa. ๐ง โฝ
Alonso ya bayyana irin girmamawar da yake yi wa Arteta da aikin da yake yi a Arsenal:
๐ฃ๏ธ "Dangantakarmu ba ta canza ba. Ina matukar girmama shi da abin da yake ginawa a Arsenal. Ya gina wani abu, kuma hakan ya kasance tsari ne." ๐โค๏ธ
Daga abokan yarinta zuwa abokan hamayya a Premier League. ๐ฅ๐
ยป Herbeeb FC
18/08/2026
๐จ๐ด ๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐
๐๐๐๐๐๐๐๐! ๐
๐ฝโโ๏ธโ
Manchester United na shirin ฦin duk wata tayin da za'a kawo mata akan Bruno Fernandes a wannan kasuwar. ๐ด
Galatasaray na shirin gabatar da tayin kusan โฌ50m domin ษan wasan na Portugal. ๐ต๐น๐ฐ
Amma da alama United ba su da niyyar rabuwa da kyaftin ษinsu. ๐ช๐ฝ๐ฅ
ยป Herbeeb FC
18/08/2026
๐จ๐๐ฝ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐ ya bawa mutane mamaki! ๐ง ๐ฅ
A satin nan, Reading ta ci kungiyar Jack Wilshere, Luton Town, da ci 3-1 tun kafin aje hutun rabin lokaci. ๐ณ
Amma jawabin da Jack Wilshere yayi a dressing room ya sauya komai. ๐ง ๐ช๐ฝ
Da aka shiga dressing room, Wilshere ya nuna wa 'yan wasansa kuskurensu, ya tuna musu cewa ya shafe makonni shida yana gargadinsu game da kungiyoyin da ke wasa da counter-attack, amma a wasan farko na League s**a sake yin irin wannan kuskuren. ๐ญ
๐ฃ๏ธ "Sati shida ina koya muku abu daya, ina nuna muku yadda za mu hana kungiyoyin counter cinmu, amma ranar da aka fara League sai muka bari aka zura mana kwallaye uku."
Sai ya kara musu kwarin gwiwa:
๐ฃ๏ธ "Har yanzu lokaci akwai lokaci. Idan muka cisu kwallaye biyu cikin mintuna 10, mun gama da su." ๐ฅ
Kuma kuwa... haka s**a yi! ๐ณ๐๐ฝ
Daga 3-1 s**a dawo s**a yi abin mamaki:
๐ฅ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐-๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐ฅ
Jack Wilshere...... ๐ด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ๐๐ฝ๐ฅ
ยป Herbeeb FC
18/08/2026
A Hukumance: An gabatar Josรฉ Mourinho a matsayin sabon kocin Real Madrid, inda shugaban kulob din, Florentino Pรฉrez, ya jagoranci taron gabatarwar. โ
โข Herbeeb FC
18/08/2026
๐จKOMAI YA KAMMALA RODRI YA SAKA HANNU HAR ZUWA SHEKARAR 2030๐โค๏ธ
"Tabbas a yau ina cikin matukar farin ciki sosai. Wannan mafarki ne a gare ni." ๐๐พ
โข Herbeeb FC
18/08/2026
Yanzu haka dan wasa Rodri yana ofishin kungiyar kwallon kafa Barcelona domin ya sanya hannu kan kwantiragi da kungiyar
Yanzu komawar sa daga Manchester City zuwa Barcelona ta shiga matakin ฦarshe.
Wannan babban ฦarin ฦarfi ne ga Barรงa, yayin da suke dawo da ษaya daga cikin ฦwararrun โyan wasan tsakiya a duniya zuwa Spain. ๐ต
โข Herbeeb FC