17/07/2026
โ Araรบjo ba shi da niyyar barin Barรงa.
Ronald Araujo yana da yakinin iyawarsa kuma yana da yakinin cewa Flick zai bai wa kowane mai tsaron baya a cikin tawagar dama daidai gwargwado domin yin gasar samun gurbin yau da gobe. - [Diario Sport]
โ Herbeeb FC
17/07/2026
Alkalan wasan karshe na gasar cin kofin duniya ta FIFA a karni na 21 ๐๐
๐ 2002
๐ฎ๐น Pierluigi Collina
๐ 2006
๐ฆ๐ท Horacio Elizondo
๐ 2010
๐ด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ Howard Webb
๐ 2014
๐ฎ๐น Nicola Rizzoli
๐ 2018
๐ฆ๐ท Nรฉstor Pitana
๐ 2022
๐ต๐ฑ Szymon Marciniak
๐ 2026
๐ธ๐ฎ Slavko Vinฤiฤ ๐
โ Herbeeb FC
17/07/2026
A hukumance: An nada Jesรบs Valenzuela ๐ป๐ช domin yin alkalancin wasan neman matsayi na uku na gasar cin kofin duniya ta FIFA tsakanin Faransa da Ingila a ranar Asabar.
โ Herbeeb FC
17/07/2026
FIFA za ta kaddamar da wata sabuwar al'ada a gasar cin kofin duniya ta 2026: ban da ganima da lambobin zinare, zakarun za su sami zoben da a matsayin karin lambobin yabo.
๐ Wannan shi ne karo na farko a tarihi da kungiyar da ta yi nasara za ta karbi wadannan zoben na hukumar. Kowane zobe an yi shi da zinare mai tsafta kuma an lulluษe shi da lu'u-lu'u, tare da ฦiyasin ฦimar zoben tsakanin dalar Amurka 30,000 zuwa dalar Amurka 50,000.
โ Herbeeb FC
17/07/2026
A hukumance: Alkalin wasa dan kasar Slovenia wato Slavko Vincic shine zai jagorancin alkalancin wasan karshe na gasar cin kofin duniya tsakanin Argentina da Spain a ranar Lahadi da karfe 8:00pm.
โ Herbeeb FC
17/07/2026
Joan Laporta, shugaban Barcelona kan wasan ฦarshe na gasar cin kofin duniya tsakanin Spain da Argentina:
"A yanzu, shine mafi kyawun wasan da ฦwallon ฦafa za ta iya bayarwa. Ina tsammanin zai zama wasan ฦarshe mafi kalubale da gasa. Suna da salo daban-daban, amma dukkan ฦungiyoyin biyu suna cike da hazaka.
"Spain za ta yi nasara. Muna da ฦungiyar da ta fi kyau. Idan alkalin wasa shine wanda ke kula da wasan, za mu sami damar cin nasara."
[COPE]
โ Herbeeb FC
15/07/2026
Arsenal na nazarin bayar da ษan wasan gaba na Sweden, Viktor Gyokeres a wata yarjejeniya domin sayen ษan wasan gaba na Argentina na Atletico Madrid, Julian Alvarez, yayin da Liverpool ta dage kan Barcelona ta sayar mata da Barcola.
Karin bayani - https://bbc.in/4ynrh3Q
Rubutun: BBC Hausa
15/07/2026
๐ฐ Manyan 'Yan Wasa 5 Mafi Daraja: Argentina ๐ฆ๐ท vs Ingila
1) ๐ฆ๐ท Juliรกn รlvarez โ โฌ100M ๐ โฌ130M Jude Bellingham
2) ๐ฆ๐ท Enzo Fernรกndez โ โฌ90M ๐ โฌ120M Declan Rice
3) ๐ฆ๐ท Lautaro Martรญnez โ โฌ85M ๐ โฌ110M Bukayo Saka
4) ๐ฆ๐ท Nico Paz โ โฌ80M ๐ โฌ90M Morgan Rogers
5) ๐ฆ๐ท Alexis Mac Allister โ โฌ70M ๐ โฌ75M Elliot Anderson
๐ฅ Ingila ita ce ta biyu mafi daraja a gasar cin kofin duniya - taurarin yan wasa 21 na gasar Premier, bayan Faransa ta farko!
โ Herbeeb FC
15/07/2026
Fitina na kwance Tsoffin ฦดan wasan Ingila na son Tadota da surutansu...
โ Herbeeb FC
15/07/2026
Abun mamaki: Tikitin da ya fi kowanne arha domin kallon wasan ฦarshe na gasar cin kofin Duniya ya kai Yuro โฌ4,451!Kimanin Naira Miliyan 7 a kuษin Najeriya ๐ณ๐ฐ
Yayin da tikitin da ya fi kowanne tsada ya kai Yuro โฌ188,803 kimanin Naira Miliyan 297. Wannan na daga cikin farashin tikiti mafi tsada da aka taษa gani a tarihin gasar cin kofin Duniya. ๐ฑ
โข Herbeeb FC