Rukky

Rukky

Share

my name is: rukayya Abdulhadi yusif
old account hacked �
follow my new account
bad comment direct block
R.I.F dad

Photos from Rukky's post 04/08/2026

Self 💕

Photos from Rukky's post 04/08/2026

Experience is the best teacher

04/08/2026

🔲 Mata kawai ku bani amsa da gaskiya. ❤️

🔳 Idan kina da damar zaɓa, wanne za ki fi so a rayuwa?

A. Miji mai kuɗi amma baya ba ki kulawa. 💰

B. Miji mai ƙauna da kulawa amma ba shi da kuɗi sosai. ❤️

Ki rubuta A ko B, sannan ki faɗi dalilinki.

👇 Ina jiran ra'ayoyinku.

03/08/2026

Karkiga Kamar Bazakiyi Aure Ba, Saboda Anata Auren Kawayenki, Daraja Da Kimarki Allah Ya Duba Yake Nema Miki Miji Nagartacce.

02/08/2026

My friends

02/08/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya yi wa Kosan Waƙa rasuwa bayan fama da rashin lafiya.

Muna roƙon Allah Ya jiƙansa da rahama, Ya yafe masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa.

Photos from Rukky's post 02/08/2026

Aminu saira ango

Photos from Rukky's post 02/08/2026

Wata sabuwa:
Tun Daga Farko Har Ƙarshen Sabuwar Waƙar Rarara, Babu Inda Ya Ambaci Sunan Pantami, Duk Wanda Ya Yi Zargin Da Pantami Ake, To Shi Ya Makalawa Pantami, Don Haka Shine Ya Zagi Pantami Ba Rarara Ba, Inji Sheik Sani Isah Kano

Shehin Malamin wanda ya bayyana hakan a wani bidiyo, ya ci gaba da cewa "Rarara bai ce Pantami ba kuma idan ka ce ya ce Malam, to Malamai nawa ne a Gombe? Ko iya Pantami ne Malami a Gombe?

Sabida haka bada Pantami Rarara yake ba, idan kuma wani ya ce da shi yake, to shi ya zagi Pantami ba Rarara ba".

02/08/2026

B su da abin kushewa

Photos from Rukky's post 02/08/2026

Masu kuna cikin alkhairi

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Kano