Fagen Wasanni zallah

Fagen Wasanni zallah

Share

Don labaran wasanni da dumi duminsu

05/04/2026

πŸš¨βœ…| Idan har Barcelona da Real Madrid s**a cinye dukkanin sauran wasannin su, To BarΓ§a zata lashe gasar La Liga a wasan El Classico a Filin Spotify Camp Nou idan har s**ayi nasara akan Real Madrid.

Daren Tarihi Yana Nan Tafe......β³πŸ†πŸ”΅πŸ”΄

26/02/2026

Good πŸ‘

27/12/2025
19/08/2025

🚨⚽🚨 Rodrygo ya shaidawa real Madrid cewa yananan bazai tafi wata kungiyar ba✍🏽

19/08/2025

πŸš¨πŸ’¨A hukumance zubin yan wasan REAL MADRID da zasu buga WASA da OSASUNA a yau karfe 8pm. βšͺ✨

19/08/2025

A yau Real Madrid za ta buga wasanta na farko a gasar La Liga ta bana. πŸ”₯❀️🀩

19/08/2025

REAL MADRID πŸ†š OSASUNA
⏰ 8:00

Kuyi mana Hasashen wasan yau. πŸ€”


Aliyou Haidar Fagge

17/08/2025

🚨🚨 Dan wasa Franco Mastantuono zai buga wasan da kungiyar Real Madrid zata kara da Osasuna. Shirin Xabi Alonso shine ya ba shi yan mintuna .

A cewar βœ…


Aliyou Haidar Fagge

17/08/2025

🚨ME KUKE GANIN YA JAWOWA MAN UNITED RASHIN NASARA A YAU


Aliyou Haidar Fagge

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Kano