25/08/2026
*🚨 BREAKING NEWS*
Manchester United ta sanar da daukan sabon Dan wasan Carlos baleba daga Brighton kan kudi £65+5m
Welcome to Manchester United Carlos baleba
I am baleba ✅
"Gidajen labarai, kididdiga, tattaunawa, da dumi-dumin abubuwan da ke faruwa a kungiyar Manchester United cikin harshen Hausa.
Kasance da mu domin samun ingantattun labarai."
25/08/2026
*🚨 BREAKING NEWS*
Manchester United ta sanar da daukan sabon Dan wasan Carlos baleba daga Brighton kan kudi £65+5m
Welcome to Manchester United Carlos baleba
I am baleba ✅
Na rasa menene amfanin Durgo din nan duk yan wasan mu.
21/08/2026
📢 GASKIYAR MAGANA KAN MUSULUNTAR ROBERTO CARLOS
An yaɗa labari sosai a kafafen sada zumunta cewa tsohon ɗan wasan Brazil da Real Madrid, Roberto Carlos, ya musulunta.
Amma bayanan da aka tabbatar sun nuna cewa Roberto Carlos da kansa ya musanta wannan labari. Ya bayyana cewa yana da matuƙar girmama Musulunci da al’ummar Musulmi, amma bai musulunta ba.
Labarin ya samo asali ne bayan wasu rahotanni da s**a danganta shi da karanta Shahada, musamman bayan hotunan bikin aurensa sun yaɗu.
Sai dai Roberto Carlos ya ce an gudanar da bukukuwan ta hanyoyi daban-daban domin girmama addinai da al’adun iyalai biyu.
✅ A takaice: Har zuwa yanzu, babu tabbacin cewa Roberto Carlos ya musulunta; abin da ya tabbatar shi ne ya musanta labarin da kansa.
🕌 Allah Ya shiryar da mu baki ɗaya zuwa ga gaskiya. 🤲
21/08/2026
*🚨JUST IN*
Manchester United da Brighton zasu dawo tattaunawa a yau juma.a don cigaba da cinikin Carlos baleba
Kawo yanzu babu yarjejeniya tsakanin kungiyoyin biyu inda ake ganin akwai sauran aiki
Brighton zatayi farin ciki da £70m inda united takai tayin £60+5m
United na son raba cinikin ne kamar yadda Tayi akan mbeumo da cunha Saidai Brighton na son kudi da yawa a farko
Akwai alamu me karfi dake tabbatar da kungiyoyin zasu cimma matsaya soon
United zata kawo striker Idan har zirkze ya tashi inda ya bude kofar komawa Napoli ko Juventus
Ivan toney da mateta sune ake tunanin united zata Nemi daya daga cikinsu
United na son Myles Lewis Skelly Saidai arteta yace Dan wasan zai zauna a arsenal Amma united din zata cigaba da matsa lamba
Wakilin Dan wasan Yana son nema masa sabuwar kungiya ne inda yace Dan wuya dan wasan yasamu dama buga wasa sosai
More news to come
Othsmern shehu naku ✍🏻
*🗣️🚨 David ornstien*
A farkon bude kasuwar Yan wasa nace united ce kungiyar da zata fi kowacce zama busy a sayan Yan wasa Amma kawo yanzu abin yayi Shiru
Wannan bayana nufin united din bazasu Kara sayan kowa bane aa akwai waje biyu zuwa uku da zasu Kara
Midfield da left back sune United ko kokarin kawowa a yanzu
*🗣️ David ornstien on hall*
Bana tunanin united zasu sayi hall duba ga yadda Eddie Howe yabar kungiyar Newcastle zasu so rike Shi Kuma zasu tallata masa sabon contract idan ya amince zaiyi wuya Dan wasan yabar Newcastle a bana
United Takoma champions League Wanda dole sai sun kawo Yan wasa saboda chanji da yawan wasanni da zasu buga
Tabbas united na bukatar shiga kasuwa don Karo Yan wasa
Othsmern shehu naku ✍🏻
05/08/2026
*🚨 BREAKING NEWS*
Manchester United ta shirya biyan £60m akan Dan wasan Newcastle lewis hall idan zasu sayar
Idan Newcastle sunqi amincewa da sayar da Dan wasan united zata koma kan Antonee Robinson na Fulham Wanda kudin sa baikai £50m ba
Keep eye on hall to united 👀
More news to come
Othsmern shehu naku ✍🏻
04/08/2026
*🚨 BREAKING NEWS*
Manchester United ta kullah yarjejeniya da *Betway* kan kudi £20m a shekara inda zasu tallata musu kamfanin su
United zatayi amfani da Betway a rigar training a season me zuwa Wanda shine kudi mafi daraja da aka taba baiwa kungiya daya a duniya
*Transfer news*
Zakuji labari na ba dadi yau
Manchester United zata koma kasuwa don sayan LB ko DM akwai yiwuwar United din daya zata saya a halin yanzu
Zaiyi wuya united ta sayi LB da DM a wannan kakar Saidai a sayi daya a hakura da daya
Amma komai zai iya chanjawa united dai na son sayan LB ne Wanda zai maye gurbin Luke Shaw shine s**a saka sunan lewis hall na Newcastle
Haryanzu united na jiran suga me zai kasance tsakanin real Madrid da tchouameni idan har Mourinho zai sake Dan wasan akwai yiwuwar United su shiga neman sa
United din naganin kokarin Mount zai sa su jinkirta kan sayan wani Dan wasan tsakiya inda Carrick ya nuna son amfani da Dan wasan
Santos da tielemans sune sabbin zuwa inda a tour santso ke nuna bajinta Wanda yaja Hankalin masu kungiyar
Duba aga yadda united zata fuskanci wasanni masu yawa wasu na ganin Yan wasan tsakiya sun Gaza su iya wasannin gaba daya batare da injury musamman Mount da yaqi zama lafia tun zuwan sa kungiyar
Amma united basu yanke hukunci akan Wanda zasu kawo ba tukun
More news to come
Othsmern shehu naku ✍🏻
24/07/2026
🚨 Majiya:** Manchester United ta kulla yarjejeniya da Manu Koné kan albashi da sharuddan kashin kansa, kuma a yanzu haka tana shirya tayinta na farko zuwa ƙungiyar Roma. 🇫🇷
Kungiyar Red Devils ɗin a shirye take ta mika tayin kusan **paun miliyan 43 (£43M)** domin sayen ɗan wasan tsakiyar na Roma, sai dai ana tsammanin wannan adadin ba zai wadatar ba wajen kammala cinikin. 💰
*(Majiya: Corriere dello Sport)*
24/07/2026
An tashi wasa.
24/07/2026
*🚨 BREAKING NEWS*
Wakilan Carlos baleba sun tuntunbi Manchester United a jiya alhamis don Jin yadda s**a kwana kan maganar Dan wasan
Baleba ya tabbatar da burinsa shine zuwa Manchester United
A kakar bara united ta cimma yarjejeniya da baleba ka kwantiragi da albashi Wanda har yau United basuce bazasu dauki Dan wasan ba
Brighton basa son rabuwa da Dan wasan Amma a kakar bara baleba yaqi sake jiki yayi abinda yadace saboda hankalin sa Yana united
Kamar yadda na fada muku jiya baleba shine kan gaba kafin Manu Kone Amma united din zatayi nazari kafin yanke hukunci komai zai iya chanjawa
Shawara ba kowanne labari ne ke zama gaskia akan united ba a yanzu zamuyi ta ganin Yan jarida suna hadamu da Yan wasa daban daban
Zamu kawo labari ne Wanda muka tabbatar da zamansa Kuma daga bakin Wanda muka tabbatar Yanada kusanci da united ko dan wasan da ake danganta mu dashi
Baleba na son zuwa united Suma Kuma united na duba yiwuwar daukan sa Amma basu Kai ga yanke hukunci ba
More news to come
Othsmern shehu naku ✍🏻