TUDUN WADA United FC KANO

TUDUN WADA United FC KANO

Share

We strive to create sporting opportunities to the youths and sportsmanship we strive to explore talent in footballing

11/08/2026

North West Direction

11/08/2026

Dan Wasan Katsina United, Uzor, ya rasu

Sabon ɗan wasan Katsina United, Uzor, ya rasu bayan ya faɗi a filin wasa yayin wasan sada zumunci da Niger Tornadoes a safiyar Talatan Nan a filin wasa na Karkanda da ke Katsina.

Rahotanni sun ce Uzor, wanda a baya-bayan nan ya koma Katsina United daga Kano Pillars, ya faɗi ne mintuna 10 zuwa 15 bayan fara wasan, inda aka garzaya da shi asibiti domin samun kulawar gaggawa.

Daga bisani, an tabbatar da rasuwarsa, lamarin da ya jefa masoya ƙwallon ƙafa cikin alhini.

19/06/2026

Is this football or Kung Fu

01/06/2026
01/06/2026

Young Players of Tomorrow

01/06/2026

Usama Young Talented Solid Central defender

21/05/2026

Bature in Action

21/05/2026

Master Nasiru

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

TUDUN WADA MAL SHU'AIBU HOSPITAL
Kano