31/08/2026
SAƘON TA'AZIYYA | MUSBAHU BABURE
A madadin daukacin shugabanni, masu horarwa, ‘yan wasa da magoya baya na wannan kungiya tamu me tarin albarka, muna Mika sakon ta’aziyyarmu ga ɗaya daga cikin 'yan wasanmu (Musbahu Babure 21) bisa rasuwar mahaifinsa.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta wa mamacin, Ya jiƙansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdaus ta zama makomarsa. Allah Ya ba iyalansa da 'yan uwansa haƙurin jure wannan babban rashi.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.
28/08/2026
28/08/2026
28/08/2026
27/08/2026