16/02/2026
Trent nada baiwan Iya bugun kwallo💟
💣💣shafine na masoya Real Madrid.💟 Labarai📰sakamakon wasa, tuna baya, duk cikin harshen hausa. Hala Madrid y nada más!💪❤️
16/02/2026
Trent nada baiwan Iya bugun kwallo💟
31/01/2026
Real Madrid sun yi asarar kusan €20M bayan sauka zuwa matsayi na 9 a matakin rukuni na Champions League, ciki har da €11M saboda rashin samun tikitin shiga kai tsaye zuwa zagaye na 16.
Duk da haka, sun riga sun tara €39M, kuma za su iya ƙara €12M idan sun doke Benfica a wasan play-off.
💶 Asara (~€20M)
• €6.3M → Shan kaye sau uku a matakin rukuni
• €1.9M → Sauka daga matsayi na 3 zuwa na 9
• €1M → Rashin ladan kammala cikin Top 8
• €11M → Rashin ladan tsallakewa kai tsaye zuwa zagaye na 16
💰 Abin da aka samu (€39M zuwa yanzu)
• €18.62M → Ladan shiga gasar
• €10.5M → Nasarori guda biyar
• €8.93M → Kammala a matsayi na 9 a teburin rukuni
• €1M → Ladan kammala tsakanin matsayi na 9–24
rahoton-AS
29/01/2026
𝗗𝗔𝗠𝗔 𝗔𝗕𝗘𝗟𝗢𝗔 𝗔𝗜 𝗕𝗔𝗭𝗘 𝗜𝗬𝗔 𝗕𝗔
An ruwaito cewa Unai Emery shi ne wanda aka fi so ya zama kocin Real Madrid na gaba, idan har aka sallami Álvaro Arbeloa a ƙarshen kakar wasa.
💣Real Madrid na ganin cewa Unai Emery a shirye yake ya karɓi aikin horas da ƙungiyar kuma zai iya tafiyar da ɗakin canzawa (dressing room) yadda ya kamata.
• Tuntuɓar farko da aka yi da Unai Emery ta kasance mai kyau, kuma kocin a buɗe yake ga yiwuwar horas da Real Madrid.
29/01/2026
💣José Mourinho: Real Madrid na Iya lashe UEFA Champions League.
29/01/2026
Kylian Mbappé:
Kungiyar da ke yin haka ba ƙungiyar zakara ba ce, kuma idan ba ka ba da dukkan ƙoƙarinka ba, za su kunyatar da kai.
Idan a rabin farko mun shiga baya da 5–1, babu wanda zai yi mamaki. A gare mu abin kunya ne.”
29/01/2026
Real Madrid zasu fuskanci Bodo ko Benfica a Play-off.
Wanda yayi Nasara Zai fafata da Sporting ko Manchester City.
29/01/2026
Fede Valverde: laifin mu ne
29/01/2026
Jude Bellingham:
Benfica? Sun nuna ƙwazo sosai kuma sun kai hari da kashi 100%. Sunci nasara akan dukkan ƙwallon da aka fafata.
Game da abubuwan asali da muka saba yin fice a kai — kamar basirar yan wasanmu da ikon ƙirƙirar dama daga babu — gaskiya ba mu iya nuna hakan a wannan wasan ba.
Na yi imanin dole mu ci gaba da wannan tunanin da ƙwazo a wasannin da ke gaba.
29/01/2026
Magoya bayan Real Madrid da ke wajen filin wasa sun nuna fushi ga yan wasan da kuma Florentino Pérez.
29/01/2026
Dan wasa daya da yaso Nasara
26/01/2026
Alvaro Arbeloa ya Iso Filin Atisaye karfe 6:57 tun da sauran duhu.
23/01/2026
16 champions League is kwamin📌