Taraba State F-A

Taraba State F-A

Share

Taraba State F A Glass House Taraba State Football Association

Photos from Taraba State F-A's post 03/01/2021

Kai kuzumuje danmuyi gaisuwa uban yaro zama daram.

Timothy yahaye muntafi ransuwa.Gwamnar kwallonmu uban yaro na yankasa.

Su tsula sunfara zugum zugum uban yaro zama daram

Tainda kagansu dukum dukum oga Timothy hawa biu.

Dasafe goggo tabamu dubu biu da murtala da Timothy chikin biu uban yaro zama daram
Sulei garo.Sulai garo murtala.

Yadana tarko akanka baiyokamuba
Allah shike tsareka da yan gaba

Timothy turmi masha daka uban yaro.
Muje gaba dai duk wanda yagaza baisababa

Zauna dam maigidanmu Heman gugar karfe na Umma ka rusa shirinsu tsula gayyar tantal ba tete.

Uban yaro zama daram munkore sukabare
Taraba sai Timothy abida tashiga dimuwa.

Su makwapta sai tagumi suke lebe yayifari
Sunata sharri da zantuttuka kamarsunriki kbarai.

Munrike yatsa babba tsula shiyariki dan kuri.
Duk wanda zaibimu yabimu wanda zai barmu ya barmu oga Timothy ilahu rabbi ketareda Kai.

Rundunan rabbi mahassada bakuchimataba.

Wasusunso hallakamu Allah ya kunyatasu munzama gyeran farau farau jure wuya da rintsi gomna kobasuso uban yarone.

Wasusunso hallakamu Allah firgitasu.

Gomna Timothy kazama rintsi mai yawa kazama bangon da yaki turuwa zaki sarkin dawa.

Kazama shagonda ba'akadaka a kokuwa zabe dai angama heman kaikesama.

Gulbi kowa yashigeka babu shiri dole yahalaka.

Sannu turmi shadaka Allah yadada daukaka.

General Umar Idris yachemun nachehaka
Zabe dai angama heman kaikesama.

Timothy kana mutunta dukkannin alummah zabe dai angama heman kaikesama.

Mata da maza Yara da manya sunsan haka zabe dai angama heman kaikesama.

Allah yabaka babu maiya kwachemaka zabe dai angama heman kaikesama.

Allahu yajada ranka Timothy.
Allah temakeka.
Nasara yabaka Timothy.
Kobasusonka tilas subika Timothy.
Allah yabaka tuni munkabika munga kokarinka.

Oga Timothy da Ahmed Magaji Zaruga nakeso a jahata bazanbi remote control yayomana gomna ba

Abdulrasheed Garbabi
Senior Special assistant
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan
Chokalin Kigon gusau

Photos from Taraba State F-A's post 03/01/2021

The First V C ALH AHMED MAGAJI ZARUGA the MC of 2days match between Lobi stars fc of Benue and MFM FC of Lagos
2gether With the match officials @ the aper aku township stadium makurdi benue state for the field inspections.

Dr TIMOTHY MAGAJI HEMAN the boss is working and Taraba state football is moving
Abdulrasheed Garbabi
Senior Special assistant
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan

Photos from Taraba State F-A's post 03/01/2021

Breaking news:
My fellow colleague's I want u to knew that in each and Every progress there must be a sacrifice. And Endurance and U hall the qualities long live sir.

H E the must loyal first V C to the Taraba state leader of football Dr TIMOTHY MAGAJI HEMAN the boss.

ALH AHMED MAGAJI ZARUGA from the aper aku township stadium after a pre match meeting for the commissioning of the match between Lobi stars of Benue state and MFM of Lagos state that will kick off exactly 4:00pm prompt.

We pray for a hitch free match and Journey mercy back home to all match officials.

Abdulrasheed Garbabi
Senior Special assistant
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan

Photos from Taraba State F-A's post 24/12/2020

H E The executive governor of football Taraba state Dr TIMOTHY MAGAJI HEMAN.

I felicitate with our Christian brothers and Sisters in particular and All Nigerians in general on this joyous occasion of Christmas 2020,Commemorating the birth of Jesus Christ.

Abdulrasheed M Garbabi
Senior Special assistant
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan

Photos from Taraba State F-A's post 24/12/2020

Alhamdulillah for the successful final of the PEMBI UNITY CUP Lau local government council

Under the leadership of the Chairman Lau local football council HON HADI ABOKI
My game is fair play
23/12/2020

Photos from Taraba State F-A's post 11/12/2020

Breaking news:
H E the executive Governor of football Taraba state Dr TIMOTHY MAGAJI

Member NFF match Commissioners appointment development Committee

Awaiting Board member NFF
Commissioned the new PENBI KLEEN sites 2day in jalingo the capital city of the state.

In attendance
The reveren father and His Church members

The executive Chairman Taraba state football referees council HON UMARIDRIS

The First Vice Chairman of the Taraba state football association (TSFA)
ALH AHMED MAGAJI ZARUGA

The executive Chairman Yorro Local football council HON ALH SHU'AIBU TIPI

The executive Chairman Ardo kola local football council ALH KABEERU BAKO.

The representative of the Taraba state old termers football Club nightly represented by the Acting Secretary Old termers football Club
Pastor NSENTIP UDOM.

Members of the Jalingo local football council.

Family members,Friends and Well wishers.
Members of the press

We celebrate and Pray for the Almighty to guid,Save,Protect and Free u,Family and This business from the bad company in the mighty name we pray ameen.

Abdulrasheed M Garbabi
Senior Special assistant
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan.

09/12/2020

-Nidai banibin cabal muma bamubin cabal samsam
-Nachemaku bamubin cabal muma bamubin cabal samsam
-Masu kin jaharmu domin biyan bukatunsu toh yanzu mungano dukka zasuyo bara akufai
-Mason rarrabakanmu
-Mugane nache basu kaunarmu
-Makiyarmune nache makiyarmune
-Makiyar jaharmune
-Yanzu mungano
-Susuke haddasa gaba ayyo fada da juna burinsu yacchika
-Toh yanzu mungano anyi walkiya
-Nache Yanzu mungano mungane kowa
-Ashe harda wanchan
-Harda kaima toh zakuchi kwal kwal kugane
-Mungane yan uba
-Kukirasu makkiya
-Tunda basuson Taraba toh dukka zasuyo bara akufai
-Masukin jaharmu domin biyan bukatunsu toh yanzu mungano dukka zasuyo bara akufai
-Kungiyar cabal wata kungiyache mai zamankanta
- Da mutum dayane sai muche karuwa mai zamankanta
-Gwara mai zamankanta domin tana masaukinta suko duk suna yawo chikinsu suyobara akufai

-Yan cabal bazamubi gayyarkuba tatawaye tunda walkiya tayi walai gufa yayane
-Zuchiyarku mungane dotti yayi rinjayi
-Mubazamuso mubi gayyarkuba bara akufai
-Makkiyar jaharmu na Taraba yanzu munsanku
-Bakuson zaman lafiya kunzamanto yan surku
-Duk duniya tanuna kuna bara akufai
-Sai halin kusuma da munafurchi
-Badon oga heman nada adalchi da tuntuni kungane kurenku kunyi bara akufai
-Kun kirkiro kiyayyar karya munata kallonku
-Don babu hujjar yinta ko antambayeku
-Hujjarku guda dayache don biyar bukatunku
-Kunga yanzu munganoku zakuyo bara akufai
-Kungiya ta tawaye cabal dukka munakiranku maimakon kuyogaba da kunhada kayikun

-Timothy jamuje duk manta da masu tawaye
-Kainuwa dashen Allah masu kinka sunkarye
-Yan Taraba mu tuntuni dukka kanmu yawaye
-Mungane sahun kirki mungane na tawaye
-Yan cabal bazamubi gayyarkuba musha kayi
-Tunda kuna sahun bara akufai
-A laiha zamu dau rago wanda baida tangarda
-Wanda duk kahonsa ya karye yanada tangarda
-Zamubarshi don mu bamu ado chikin dotti
-Yan Taraba mubamushiga sahun bara akufai
-Duniya ashe juyawa takeda zamani
-Yan Taraba mungane yanzu munbiyo tsari
-Da damuna ake zubda ruwa mubar batun rani
-Wanda duk yasan wannan bayayinbara akufai
-In anabatun mulki kunga babu sakarchi
-Shi Timothy Magaji Heman oga namu mai hakurine.
-Ya rike late Modibbo daidai ko
-Ya rike amarmu kar muyo bara akufai

-Jira muke kufidda gwaninku muma heman ne namu
-Dattijo mai kirki mai kishi na jaharmu
-Wanda baison ayigababa saidai yahade kanmu
-Taraba tsinsiya dayache karkuyo bara akufai

Abdulrasheed M Garbabi
Senior Special assistant
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan

Abdulrasheed M Garbabi
Senior Special assistant
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan

Photos from Taraba State F-A's post 15/11/2020

SANNU SADAUKI GIDA SADAUKI DAJI MAZAN GABANKA DUK MATANE

-Yeeima wanda yakeson yama adawa toh kirashi wawane gomnatin North West sai Ahlan
-Wanchanma dakeyima babatu ninafahinchi bultune gomnatin North West sai Ahlan
-Wani wai takara yakeso zayyi da kai kuma ubansa kwartone gomnatin kanonmu sai Ahlan.
-Kuma anyi binchike awajen aikinsa ankagane berane.
-Bana batu na kungiyarku yan wawa don Shugabanku jakine.
-Ahlan dauki biruka da takarda gomnati kawai kadan sara gomnatin North West sai Ahlan.
-Ahlan kazamo wutar kogi ba maitareka sai Allah gomnatin North West sai Ahlan.
-Bori kawuche gabab yaro sannan ba'ama kutun guila.
-Birni kauyukanmu munshirya atabaka yanzu yazamo matsala idanko sunada gatari toh ga dutse mun aje su dan sara gomnatin North West sai Ahlan.
-Ahlan ko kaikadai gayya koda bakazo da kowaba gomnatin North West sai Ahlan.
-Naji oganmu AMAJU MELVIN PINNIC nayabon Ahlan a duk North West begano kamar shiba.
-Shike tiritiri da harkar kwallo ba don takaranda zayyoba gomnatin North West sai Ahlan.
-Kuma shi kudinsane yasaka bawai bashin bankuna ya karboba gomnatin North West sai Ahlan.
-Yan anti Ahlan karyarku a North West yau bazakuji dadiba gomnatin North West sai Ahlan
-Amfanin zare wajensaka gawayi yafi kyau wajen kira.
-ko anyi primary election ko ba'ayiba fatanmu dai kazamo Gomna
-Damar da za'abaiwa alummah itache ta sakani nayo murna.
-Haka duk shirin da babu Ahlan a Kwallon Nigeria toh shirin ta banzane.
-Sannu sadauki gida Sadauki daji mazan gabanka matane.

-Ndororo gidan kyauta Ahlan mai rabawa kowane gomnatin North West sai Ahlan
-Dan giwa kugane giwane inkaji yerima sarki ne

-Ita matar uba ko ba'asonta dole tazamo goggo gomnatin North West sai Ahlan
-Ahlan rabbi zayama Shugabanchin North West tunda kazamo jigo gomnatin North West sai Ahlan.
-Birni kauyukanmu ta North West Posters ka gasu chikin gida shago gomnatin North West sai Ahlan.

-Ga yerima Abdulrasheed Garbabi nakane a Jalingo.
-Koda a waya kakirashi take alummarsa zai tara.

- Duk wanda zayama adawa afili la shakka zayasha duka.
-Ahlan adduar iyaye dakasamu itache takebinka gomnatin North West sai Ahlan
-Kyale mayu da masuyin tsafi Ahlan wallahi basu ganin bayanka gomnatinNorth West sai Ahlan
- Duk mai hankali a north west zaigane tickets na leadership North West anbaka gomnatin North West sai Ahlan
-Allah shikaimu lokachin zabe Ahlan tenure ka tafara.
-Achikin wakoki guda talatin da zanmaka ga guda dana fara.
-Halin kwarai dada nasankadashi shiyasani narera gomnatin North West sai Ahlan.
-Nina yarda da mutunchi kuma nayi daban damasu ra'ayin naira gomnatin North West sai Ahlan

Abdulrasheed M Garbabi senior special
Assistant to Dr Timothy Magaji Heman
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan.

15/11/2020

-Gwamnanti kwallon kafan Taraba sai Heman
-Sabon Gomnan Kwallon kafar Taraba ne Timothy Magaji dan Heman.
-Mai ra'ayinmune dan Heman.
-Mai tausayinmune.
-Yerima maigidanmune.
-Mai son chigabanmune Heman.
-Masoyin oganmu Ahlan
-Dogon daura kawuche gwari.
-Taraba ma sai oganmu Ahlan
-Timothy Heman kaine Gomnan Kwallon kafar Taraba kuma kaine jigon shugabanmu Ahlan.
-Bana gomnatin kwallon kafan Taraba sai Heman a jamdiyarmu oganmu Ahlan ne.
-Yan kwallon duk da Coaches mun shirya mun dau gomnan kwallon dan Heman.
-Yau dai zani wake dan Zaki.
-Ma'ana Jarumi sadauki gomna Timothy Magaji dan Heman gomnatin Taraba sai Heman.
-Ga kololuwa gidan hankaka Timothy sannu kandaki bana gwamna yerima shi zamuyi.
-Runbun kasa atashi abarka ko ba'asoba don dole gomnatin Taraba sai Heman.
-Sannan zaya kori poverty yan kwallo su daina lalachi gomnatin Taraba sai Heman.
-Damisa baka jumre kallon raini kawuche wulakanchi.
-Zanchen chanke chanke yakare Dr TIMOTHY MAGAJI HEMAN kazamo gomna.
-Bana gomna yerima shi zamuyi.
-Shi haushin kare na banzane kura bata kwan da haushinsa bana gwamna yerima shi zamuyi.
-Yerima wanda kema adawa toh kirashi wawane.
-Wanchanma dakeyima babatu ninafahinchi bultune.

Abdulrasheed M Garbabi
Senior Special assistant to
Dr TIMOTHY MAGAJI HEMAN
(Media and Publicity)
Sarkin yakin Ahlan

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Jalingo?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Jolly Nyame Stadium
Jalingo
34

Opening Hours

Monday 05:00 - 12:00
Sunday 05:00 - 12:00