26/08/2026
๐ฅโช ๐๐๐๐๐ร ๐๐ ๐๐๐๐ GOGEWA A WASAN REAL MADRID YAU! ๐
Kylian Mbappรฉ ya nuna bajinta a wasan farko na Josรฉ Mourinho a Bernabรฉu. ๐ฅโฝ๏ธ
---
โช๏ธ๐ฉ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐YI ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐!
Spurs sun yi nasara 5-1 kan Charlton a EFL Cup, inda s**a samu tikitin zuwa zagaye na gaba. ๐ฅ
---
โซโช ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ KETARE RIJIYA DA BAYA DA BAYA! ๐
Newcastle sun doke West Brom 3-2 domin tsallakewa zuwa zagaye na gaba na EFL Cup. ๐ช๐ฅ
---
๐น๐ทโ
๐
๐๐๐๐๐๐๐ร๐ ๐๐๐ DAWO ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐! ๐
Fenerbahรงe sun doke Lyon a wasannin biyu kuma sun samu damar shiga UEFA Champions League. ๐ฅ๐
โญ Eagle Sports Hausa
26/08/2026
๐จ๐ตโช๏ธ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐OMA ๐๐ ๐๐๐๐๐! ๐ฃ๐ฌ๐ง
Aston Villa sun amince da tayin โฌ58.4m + โฌ2m add-ons daga Al Hilal. ๐ฐ๐ฅ
Watkins ya amince da komawar, kuma ana shirin tafiyarsa Saudi Arabia cikin wannan makon.
๐ Villa kuma suna shirin ษaukar Nicolas Jackson daga Chelsea.
---
๐จ๐ตโช๏ธ ๐๐๐๐๐๐ ๐
๐๐๐ ๐๐ KOMA ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐ DAGA BARCELONA! ๐ช๐ธ
Real Sociedad sun cimma yarjejeniya da Barcelona kan โฌ8m, tare da 50% sell-on clause da buy-back kusan โฌ20m. ๐ค
๐จ๐ฃ๐ต ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐! ๐ธ๐ณ๐ฅ
Villa na kusa kammala yarjejeniya da Chelsea kan ยฃ65m, kuma Jackson ya riga ya amince da komawar. ๐ฐ๐ค
๐จ๐ก๐ด ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐ฬ๐! ๐ต๐น๐ฃ
Galatasaray sun tura wa AC Milan tayin fiye da โฌ45m + add-ons. ๐ฐ
Yanzu shawarar tana hannun Rafael Leรฃo, yayin da Galatasaray ke jiran amsarsa. ๐๐ฅ
Karin - bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com/
โญ Eagle Sports Hausa
26/08/2026
๐จ SPAIN ITACE DUNIYAR KWALLON โฝ KAFA:
Spain itace kan gaba a jerin yawan lashe Gasar Zakarun Turai a tarihi:
Tambaya kuna ganin akwai kasar da zata cimma Spain gurin lashe Champion ๐ League kuwa!? Ku sauke muna ra'ayin ku a comment section
Karin bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com/
โญ Eagle Sports Hausa
26/08/2026
๐จ๐ตโช ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐! ๐ฆ๐ท
Ipswich sun cimma yarjejeniya da Bayer Leverkusen kan Exequiel Palacios kan โฌ22.5m + โฌ5m add-ons. ๐ฐ
โ๏ธ Zai sanya hannu har zuwa 2030.
---
๐จ๐ดโช ๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ฦ๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
! ๐ธ๐ณ๐ฅ
Brentford sun amince da yarjejeniyar ยฃ40m (ยฃ35m + ยฃ5m add-ons) da West Ham domin ษaukar ษan wasan Senegal. ๐ค
---
๐จ๐ดโซ ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐! ๐ซ๐ท๐ฅ
Bayer Leverkusen sun cimma yarjejeniya da Al Ittihad kan Moussa Diaby kan fiye da โฌ25m. ๐ฐ
๐ฉบ Ana shirin gwajin lafiya a Jamus kafin sanya hannu. โ๏ธ
โญ Wanne daga cikin waษannan signing ษin ya fi maka? 1โ10?
Karin - bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com/
โญ Eagle Sports Hausa
26/08/2026
๐จ๐ตโช๏ธ ๐๐ ๐๐๐๐๐ T๐ KUSA ๐๐MMALA CINA KIN ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐! ๐ง๐ท๐ฃ
Al Hilal sun kusa kammala yarjejeniya da Arsenal kan Gabriel Martinelli kan kusan โฌ65m tare da ฦarin kuษaษen add-ons. ๐ฐ๐ฅ
๐ Yanzu ana jiran amincewar ษan wasan da kammala yarjejeniyar kwantiragi. Rahotanni sun ce tattaunawar kungiyoyin na matakin ฦarshe.
๐ฅ **Martinelli โ Al Hilal? Yanzu komai ya kusa kammala!**
Karin - bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com/
โญ Eagle Sports Hausa
25/08/2026
๐จ๐ ๐๐๐๐๐ ๐
๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ZAMA KWARZON ๐๐
๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐! ๐ด๐
Bruno ya lashe kyautar PFA Player of the Year 2025/26, bayan ya yi assists 21 a kakar wasa ษaya. ๐๐ฅ
๐ฉต ๐๐๐๐ ๐โ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐! ๐
โญ
Tauraron Manchester City, Nico OโReilly, ya lashe kyautar Premier League Young Player of the Year 2026. ๐๐
๐ฅ Kyaututtuka biyu, manyan jarumai biyu! ๐
https://eaglesportshausa.blogspot.com/
โญ Eagle Sports Hausa
25/08/2026
๐จ๐ตโช ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ร ๐๐ ๐OMA ๐๐๐๐๐๐๐๐๐! ๐ช๐ธ๐ช๐ฟ
Deportivo de La Coruรฑa sun cimma yarjejeniya da Adama Traorรฉ. โ๏ธ
๐ Ana shirin kammala takardu da sanya hannu cikin awa 24โ48.
๐จ๐ณ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐
๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐! ๐ดโช
Forest sun amince da biyan ยฃ45m domin ษaukar Liam Delap daga Chelsea. ๐ฐ๐ฅ
๐ฃ๏ธ Koci Oliver Glasner ya taka muhimmiyar rawa wajen shawo kan ษan wasan.
๐ Ana shirin kammala yarjejeniyar cikin awa 48.
โญ Rating ษinka daga 1 zuwa 10? ๐๐ฅ
https://eaglesportshausa.blogspot.com/
โญ Eagle Sports Hausa
25/08/2026
๐ด๐ฎ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐
๐๐๐, KU KANTAR DA HANKALIN KU! ๐ช
Rashin nasara a wasan farko ba yana nufin komai ya ฦare ba. ๐
๐ Sau 3 Manchester United sun taษa lashe Premier League bayan sun yi rashin nasara a wasan farko na kakar.
๐ณ A shekarar 1992, har ma sun yi rashin nasara a wasanni 2 na farko, sannan s**a yi kunnen doki a na 3 โ amma daga baya s**a ฦare da lashe gasar! ๐
๐ฅ Wataฦila wannan alama ce mai kyau ga Michael Carrick da United. ๐๐ด
Karin- bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com/
โญ Eagle Sports Hausa
25/08/2026
๐จ๐ฃ ๐๐๐๐ ๐
๐๐๐ร๐๐๐๐ ๐๐๐๐ SON ๐๐๐ ๐๐๐๐! ๐ต๐ฆ๐ท
Enzo ya buษe ฦofa ga komawa Man City, kuma City na shirin tura tayin hukuma zuwa Chelsea. ๐๐ฐ
Chelsea za ta amince ne kawai idan tayin ya yi kyau kuma ta samu damar ฦarfafa ฦungiyarta da sabon ษan wasa.
---
๐จ๐ดโช ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐ ๐EMAN ๐๐๐๐ร๐ ร๐๐๐๐๐๐! ๐ฆ๐ท๐ฃ
Arsenal na shirye ta yi tayin รlvarez idan ya buษe ฦofa zuwa Arsenal. ๐
Amma Juliรกn har yanzu Barcelona ce zabinsa na farko, yayin da Atlรฉtico ba ta son sayar masa da Barรงa. ๐ต๐ดโ
๐ฅ Enzo โ Man City? Juliรกn โ Arsenal ko Barรงa? ๐โฝ๏ธ
Karin - bayani https://www.facebook.com/share/1C8PybY6DD/
โญ Eagle Sports Hausa