Matangida

Matangida

Share

Love

06/07/2026

Assalamu Alaikum masoyiyata. ❤️
Ina mai fatan kina cikin koshin lafiya. Wannan saƙon barka da safiya ne daga wanda yake son ganin farin cikinki a ko da yaushe.
Sarauniyata, kece tawa, babu kamarki a rayuwata. Ina matuƙar farin ciki da godiya ga Allah da Ya haɗa ni da ke.
A gaskiya, ba iya masoyiya ba ce a wurina, ke ce murmushina, farin cikina, da kwanciyar hankalina.
Ina sonki daga zuciyata, kuma ina roƙon Allah Ya ci gaba da kareki, Ya sa ki cikin farin ciki da nasara a kowane lokaci.
Barka da safiya, My Love. Allah Ya albarkaci wannan rana taki. ❤️🌹

04/07/2026
03/07/2026

Goal Goal Goal Goal

30/06/2026

Tunda Aka fara Buga Gasar cin Kofin Duniya 🏆 A Tarihi ba,a Taba saamun Dan wasan Da yafi Kylian Mbappe Yawwan jifa kwallaye a Sura Daya kwallo wato (Knockout stage)

30/06/2026

best of best

Photos from Matangida's post 23/06/2026
23/06/2026

🇵🇹🇵🇹🇵🇹 CRISTIANOOOO!!! CRISTIANOOOO!!!! CRISTIANO SCORED!!! IT’’S HIM!!!! IT’S CRISTIANO RONALDOOOOO!!!!! LEGEND!!!

1-0 PORTUGAL VS UZBEKISTAN!!!

07/01/2026

Big shout out to my newest top fans! Abubakar Salihu

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Kaduna