30/05/2026
🚨 WANE IRIN KOCI NE WANNAN! 😍
Luis Enrique ya lashe gasar UEFA Champions League karo na uku, inda ya yi kunnen doki da Zinedine Zidane da Pep Guardiola! 👏🔥
🏆 2015: Ya lashe Champions League tare da FC Barcelona
🏆 2025: Ya lashe Champions League tare da Paris Saint-Germain
🏆 2026: Ya sake lashe Champions League tare da Paris Saint-Germain
👏❤️💙 Mafi kyawun koci a duniya! 🌍⚽🔥
Lura: Idan wannan labari yana magana ne kan sakamakon kakar 2025–2026, yana da kyau a tabbatar da bayanin daga tushe mai inganci saboda bayanan wasanni na iya canzawa cikin sauri.
30/05/2026
Shikenan PSG ta lashe champions league ajere karo na buyu👏👏
30/05/2026
À yanzu haka PSG da Arsenal suna 1-1 bayan penalty da PSG ta samu inda Ousmane dambele ya saka a raga
30/05/2026
Shin kun San da Arsenal ta fadi so daya ne a cikin wasa 115 na karshe da ta buka a kowani wasa na ta tin farko rabin hutu
30/05/2026
IArsenal ta make PSG da Ball guda inda PSG ta kasa ramawa tin farko minute 6 da fara wasan, a yanzu haka anshiga lokacin hutu.
30/05/2026
À wani yanayi PSG ta nemi da abata penalty to Amma Arbitre bai saurare su bah
30/05/2026
Gerin yan wasan da zasu buga wasan karshen coupe na league de champion fangaran PSG
30/05/2026
Wa'ansu suporteur na PSG suna ma tsowon dan wasa na PSG Mbappe iskanci sakamonkon richi league de champion 😂
30/05/2026
🚨 Marcus Rashford na son ya ci gaba da zama a FC Barcelona kuma yana da cikakken ƙuduri duk da zuwan Anthony Gordon 💪
Haka kuma, Hansi Flick yana son a riƙe shi a ƙungiyar.
Rashford har ma yana shirye ya sauya matsayi domin ya taka leda a gefen dama idan Roony Bardghji ya bar kulob ɗin 💙❤️
(🗞️ Mundo Deportivo)